Ja’oji Media

Ja’oji Media Welcome to the Media Page of the Office of the Senior Special Assistant to President Bola Tinubu on Citizenship and Leadership, Honorable M.

Nasir Ja’oji (Adon Garin Kasar Hausa)

15/12/2025
The Senior Special Assistant to the President on Citizenship and Leadership, who also holds the respected traditional ti...
14/12/2025

The Senior Special Assistant to the President on Citizenship and Leadership, who also holds the respected traditional title of Adon Garin Kasar Hausa, Hon. Nasir Bala Aminu Ja’oji, graced the turbaning ceremony of Sarkin Takin Kasar Hausa and Sarkin Wakar Kasar Hausa, Alhaji Dauda Kahutu Rarara, held at the historic Daura Emirate in Katsina State.

The colourful and well-attended ceremony brought together traditional rulers, political leaders, cultural icons, and dignitaries from across the country, celebrating Hausa heritage, unity, and cultural continuity. Hon. Ja’oji’s presence at the event underscored his deep commitment to the promotion of indigenous values, leadership, and national cohesion, in line with his public service role and traditional responsibilities.

Wasu daga cikin stakeholders na gidan Adon Garin Kasar Hausa, Hon M. Nasir Ja’oji.
14/12/2025

Wasu daga cikin stakeholders na gidan Adon Garin Kasar Hausa, Hon M. Nasir Ja’oji.

Jiya Juma’a, 12/12/2025, maigirma Adon Garin Kasar Hausa, Hon M. Nasir Ja’oji ya zagaya ziyarar ta’aziyyar rashe-rashe d...
13/12/2025

Jiya Juma’a, 12/12/2025, maigirma Adon Garin Kasar Hausa, Hon M. Nasir Ja’oji ya zagaya ziyarar ta’aziyyar rashe-rashe da akayi da kuma duba marasa lafiya. Daga ya wuce garin Daura domin halartar nadin sarautar Sarkin Wakar Kasar Hausa, Dauda Kahutu Rarara.

13/12/2025

Bayanin Adon Garin Kasar Hausa, Hon M. Nasir Ja’oji a wajen shagalin bikin nadin Sarkin Wakar Kasar Hausa da Sarkin Takin Kasar Hausa a garin Daura, jihar Katsina.

Ribadu Road Organization for Ja’oji sun kaiwa Hajia Safiya Sallari ziyarar jaddada akida da goyon bayan tafiyar Hon M. N...
13/12/2025

Ribadu Road Organization for Ja’oji sun kaiwa Hajia Safiya Sallari ziyarar jaddada akida da goyon bayan tafiyar Hon M. Nasir Ja’oji.

Tarauni Ko Ina Clear…..💥💥🔥🔥

Ja’oji Ko Ina Clear….💥🔥🔥🔥🔥Tafiyar Adon Garin Kasar Hausa, Hon M. Nasir Ja’oji kullum kara gaba take. Mutanen amana mutan...
13/12/2025

Ja’oji Ko Ina Clear….💥🔥🔥🔥🔥

Tafiyar Adon Garin Kasar Hausa, Hon M. Nasir Ja’oji kullum kara gaba take. Mutanen amana mutanen mutunci sun hada kafarsu inda addu’armu take karbuwa wajen fitar mana da duk wani bara gurbi.

Allah ya kawo Hon M. Nasir Ja’oji babban rabo. Ameen

Giveaway 🔥 Giveaway 🔥 Giveaway 🔥Alhamdulillah, munyi iya yinmu. Allah ya tabbatar mana da Barau a matsayin gwamnan kano ...
12/12/2025

Giveaway 🔥 Giveaway 🔥 Giveaway 🔥

Alhamdulillah, munyi iya yinmu. Allah ya tabbatar mana da Barau a matsayin gwamnan kano ya kuma kawowa Ja’oji babban rabo. Shima Buhari Ogan Boye da ya dauki nauyin wannan giveaway din - Allah ya kawo masa babban rabo. Ameen

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ja’oji Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ja’oji Media:

Share