08/07/2025
🚨🔥 SABON LABARI 🔥🚨
✅🔵🔴| Roony Bardghji Zai Fara Atisaye Tare Da Manyan Ƴan Wasan Barcelona! Matashin Ɗan Wasa Roony Bardghji Zai Fara Ɗaukar Horo Tare Da Babbar Tawagar Barcelona A Ƙarƙashin Jagorancin Hansi Flick, Domin Shirin Kakar Wasa Mai Zuwa.
🔍 Wannan Wata Dama Ce Da Za Ta Ba Shi Zarafin Nuna Ƙwarewarsa Da Gamsar Da Kocin. Idan Har Bai Gamsar Da Kocin Ba, Kulob Ɗin Na Iya Ɗaukar Matakin Tura Shi Aro Zuwa Wani Ƙungiya, Inda Real Mallorca Ke Cikin Manyan Ƙungiyoyin Da Ke Zawarcinsa.
[ Daga Jaridar Sport ]
Zaku Iya Kallon Kowanne Wasa A Wayarku Kamar Kuna Kalla A TV Idan Kuka Sauke Man Hajar SOFASCORE Domin Bibiya 👇
https://app.sofascore.com/nixz/LaLigaHausa
LA LIGA HAUSA FANS