Barau Maliya Lungu Lungu

Barau Maliya Lungu Lungu idan ka shigo kayi liking kayi share

08/08/2025

Barau I. Jibrin
Dan Kuda Kabo

Dan Kuda KaboBarau I. Jibrin
26/07/2025

Dan Kuda Kabo
Barau I. Jibrin

Sponsored
Ƙungiyar dake kula da shirin bunƙasa aikin gona a Arewa maso yamma ƙarƙashin shirin Gwamnatin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu haɗin gwiwa da bankin raya aikin gona wato Bank of Agriculture, wato Barau Initiative for Agricultural Revolution in North-west, ƙarƙashin Jagorancin Farfesa Bashir Muhammad Fagge MNI, wadda ta ƙunshi Jihohin Kano, Jigawa, Kaduna, Katsina Kebbi, Sokoto da Zamfara, tana haƙurƙurtar da dukkanin manoman da s**a yi rijistar tallafin aikin noma a waɗannan jihohi, sakamakon jinkirin da aka samu wajen fara raba musu wannan tallafi.

Ƙungiyar ta ce ta lura wasu gurɓatattun ƴan siyasa na son yin amfani da wannan jinkiri domin haifar da ruɗani, a dan haka ta ke kira ga jama'a da su yi watsi da duk wata jita-jita. Nan kusa za a kammala shirye-shiryen da ake yi domin fara raba wannan tallafi.

Jamilu Ɗanƙuda Kabo
SLA na Sanata Barau Maliya.

23/07/2025

Dan Kuda Kabo

11/07/2024

Happy Birthday 🎉

Happy Birthday 🥳🎉 MaMamee gombe
11/07/2024

Happy Birthday 🥳🎉 MaMamee gombe







Mamee gombeMatar Abbas Tauraruwa TvMomee gombe
16/05/2024

Mamee gombe
Matar Abbas Tauraruwa Tv
Momee gombe

Mamee gombeMatar Abbas Tauraruwa TvMomee gombe
04/05/2024

Mamee gombe
Matar Abbas Tauraruwa Tv
Momee gombe

Matar Abbas Tauraruwa Tv
26/04/2024

Matar Abbas Tauraruwa Tv

17/04/2024

Address

Kano
700101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Barau Maliya Lungu Lungu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category