AREWA MEDIA 24

AREWA MEDIA 24 You can find any news here by god grace

Abubuwa 15 Da Za Su Kankaro Maka Mutunci A Zamantakewarka Da Mutane:1- Idan ka kira mutum a waya sau ɗaya ko biyu, amma ...
18/01/2025

Abubuwa 15 Da Za Su Kankaro Maka Mutunci A Zamantakewarka Da Mutane:

1- Idan ka kira mutum a waya sau ɗaya ko biyu, amma bai ɗauka ba, kada ka sake kira, kuma ka kyautata masa zato, la'alla bai gani ba ne, ko kuma yana cikin yanayin da ba zai ɗauka waya ba, sai dai idan kana da tabbacin dalilin da ya sa bai ɗauka ba.

2- Ka mayar da kuɗi ko wani abu da ka ara, kada ka bari sai an tambaye ka.

3- Kada ka yi wa mutum tambaya da take da alaƙa da sirrin rayuwarsa, idan ma buƙatar hakan ta k**a, to ka fara da neman izininsa.

4- Idan abokinka ya biya muku kuɗin mota ko abinci ko wani abu, to ka yi ƙoƙari ka biya muku na gaba.

5- Idan mutum yana magana kada ka katse shi, ka ba shi dama ya gama faɗin duka maganarsa koda ba ka yarda ba.

6- Idan ka yi wa mutum raha ko barkwanci, sai ka kula ba ya so, to kada ka sake, kuma ka nemi afuwarsa.

7- Idan mutum yana magana da kai, kada ka riƙa ba shi amsa alhali idonka na kan waya, zai ga ka raina shi.

8- Idan mutum ya gaya maka zai je asibiti, kada ka tambaye shi me zai je yi, ka yi masa addu'a kawai, idan yana son ka sani, zai gaya maka da kansa ba sai ka tambaye shi.

9- Kada ka riƙa saurin ba da shawara idan ba a nema daga gare ka ba.

10- Idan ka sanya glass mai duhu, to ka cire shi idan kana magana da wani.

11- Idan mutum ya ba ka wayarsa domin ka ga photo ko video ko wani abu, to kada ka yi scrolling gaba ko baya, don ba ka sani ba ko sirrinsa ne a wajen.

12- Idan ka fahimci ba a so ka ji magana, to koda ka ji, ka yi k**ar ba ka ji ba.

13- Idan mutum ya yi kuskure a gabanka, sai ya yi sauri ya gyara, to ka yi k**ar ba ka fahimci ya yi kuskuren ba.

14- Idan mutum ya ɗauki nauyin biya maka kuɗin abinci ko wani abu, kada ka ɗauki mai tsada sosai.

15- Idan mutum ya rubuta abin da ya burge ko ya amfanar da kai, amma ba ka yaba masa ba, to idan ya rubuta wanda bai burge ka ba, kada ka soke shi, hakan ƙaranta ne.
17/01/2025
✍️ AREWA MEDIA 24

Duniyar Nan kashi na 2 nanan akan shafin mu na YouTube, zaku iya kallo ta wannan hanyar: https://youtu.be/HUJQwJAZ2Xs   ...
17/01/2025

Duniyar Nan kashi na 2 nanan akan shafin mu na YouTube, zaku iya kallo ta wannan hanyar: https://youtu.be/HUJQwJAZ2Xs

STORY ADUNIYAR NANLabarin ya fara da Alhaji Lawal, magidanci, dan kasuwa mai arziki, wanda ke da burin shiga siyasa. Alhaji Lawal na da mata biyu: uwargidans...

Mutane dayawa na jin kunyar su fito su nuna suna   don Kar a musu Daria.    Toh ko ka San hanyar da xaka samu kudi cikin...
08/03/2024

Mutane dayawa na jin kunyar su fito su nuna suna don Kar a musu Daria.
Toh ko ka San hanyar da xaka samu kudi cikin sauqi Kuma kudi ba na Wasa ba a yanzu shine Hidimar Mining. zan ajiye muku wasu a kasa Wanda baza ku Taba danasanin fara mining dinsa ba insha Allah.

In har akwai Wanda Bai fara ba Kuma Yana so ya fara ga link a kasa, ka fara mining $HOT da $AVACOIN insha Allah zaka samu abun da baka taba tsammani ba. Ga links a kasa

$HOT 👇
https://t.me/herewalletbot/app?startapp=529979

$AVACOIN👇
https://t.me/avagoldcoin_bot?start=673f56a469739df5b327

✍️AREWA MEDIA 24

This is the people of GWANA DISTRICT from BAUCHI STATE, this people are from rural area, surviving without Tap water, el...
19/11/2022

This is the people of GWANA DISTRICT from BAUCHI STATE, this people are from rural area, surviving without Tap water, electricity or education.

While Living in this situation where the government doesn't even worried about them or the leaders they selected from their side Gwana, also insecurities has started developing in that Area where kidnappers and Armed robbers are still catching and killing people of that area, while that lead to migrating from there place to another. The Acting reps of that area is
HON.MUSA MUHAMMAD PALI.

we hope the information to reach the right place and action have to be taken immediately to safe the life's of GWANA DISTRICT people.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA MEDIA 24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share