Arewa News

Arewa News Jaridar Arewa Ta Gaskiya

HOTUNA: Yadda aka kawo tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai kotu domin fara sauraron tuhume-tuhumen da Hukumar ICPC ke y...
24/03/2026

HOTUNA: Yadda aka kawo tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai kotu domin fara sauraron tuhume-tuhumen da Hukumar ICPC ke yi a kansa.

An jibge jami'an tsaro a kewayen kotu, bugu da ƙari da kuma an hana ‘yan jarida shiga cikin kotun.

📷: Aminiya

An gudanar da Sallar Idi a birnin Abzin Agadez kasar Nijar.
19/03/2026

An gudanar da Sallar Idi a birnin Abzin Agadez kasar Nijar.

Crescent Sighting UpdateCloudy skies have been reported at the Sudair Observatory, which may make it difficult to sight ...
18/03/2026

Crescent Sighting Update

Cloudy skies have been reported at the Sudair Observatory, which may make it difficult to sight the Sha’ban crescent this evening.

Observatories across the Kingdom continue monitoring the horizon, and further updates will follow as conditions develop.

May Allah grant clarity in the skies and accept our worship.

Eid-el-Fitr: Sultan urges Muslims to begin search for Shawwal crescent on Wednesday. The Sultan of Sokoto and President-...
18/03/2026

Eid-el-Fitr: Sultan urges Muslims to begin search for Shawwal crescent on Wednesday. The Sultan of Sokoto and President-General of the Nigerian Supreme Council for Islamic Affairs (NSCIA), Sa'ad Abubakar, has directed Muslims across Nigeria to begin searching for the new moon of Shawwal 1447 AH from Wednesday.

A Hukumance: Waɗannan sune ƙungiyoyin da s**a tsallaka matakin kwata fainal na gasar FA Cup: 🏆🔥 Manchester City Liverpoo...
08/03/2026

A Hukumance: Waɗannan sune ƙungiyoyin da s**a tsallaka matakin kwata fainal na gasar FA Cup: 🏆🔥

Manchester City
Liverpool
Arsenal
Chelsea
Southampton
Port Vale
Leeds United
West Ham United / 🐝 Brentford

Za a raba jadawalin yadda matakin kwata fainal ɗin zai kasance gobe da misalin ƙarfe 8:00 PM.

• Fagen Wasanni

Breaking News.....
08/03/2026

Breaking News.....

Youth Leader, Apc kano State ♥️
03/03/2026

Youth Leader, Apc kano State ♥️

Hon Ado Abdu Yumfawa SLA na Deputy Senate President Senate Barau I Jibrin Maliya Ya Gwangwaje Yan Social Media na Karama...
02/03/2026

Hon Ado Abdu Yumfawa SLA na Deputy Senate President Senate Barau I Jibrin Maliya Ya Gwangwaje Yan Social Media na Karamar Hukumar Dawakin Tofa Da Ka6akin Arziki

YANZU-YANZU: Dubban mutane sun taru a titunan birnin Tehran na ƙasar 1ŕâñ suna yin alhini, bayan da  1ŕâñ ta tabbatar da...
01/03/2026

YANZU-YANZU: Dubban mutane sun taru a titunan birnin Tehran na ƙasar 1ŕâñ suna yin alhini, bayan da 1ŕâñ ta tabbatar da rasuwar Jagoran Kolin ƙasar, Ayatollah Ali Khamenei, wanda ya jagoranci kasar tsawon shekaru sama da 36

1ŕâñ ta ayyana kwanaki 40 na zaman makoki a fadin kasar baki daya domin tunawa da shi.

28/02/2026
28/02/2026

Shan na team din AKY project promotion Advocate Instagram team

Shugaba Tinubu ya karbi bakuncin tsohon shugaban sojojin Nijeriya kuma babban dan siyasa a jihar Taraba TY Danjuma
28/02/2026

Shugaba Tinubu ya karbi bakuncin tsohon shugaban sojojin Nijeriya kuma babban dan siyasa a jihar Taraba TY Danjuma

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share