AREWA INFO TV

AREWA INFO TV Arewa Info Tv Kafa ce da aka Ƙirƙira Domin Yaɗa Sahihan Labarai, Al'adu, Nishaɗi Cikin Harshen Hausa.

24/08/2026

TUNATARWA 🇳🇬

🧱 Buhun Siminti: ₦12,000
⛽ Litar Fetur: ₦1,300
🌾 Buhun Taki: ₦47,000
📚 Kudin NECO: ₦50,000

Ba ruwa. Ba wuta. Rashin tsaro na ci gaba da addabar al’umma.

2027 ba lokaci ba ne na mantuwa.
Ku tuna. Ku tambaya. Ku duba abin da ya faru.

VOTE WISELY — 2027
AREWA INFO TV

Kuɗi da Kadarorin da Aka Ce Alhaji Aminu Dantata Ya Bari a DuniyaAn ce ya bar kuɗi har naira tiriliyan 61 a bankunan Naj...
07/07/2026

Kuɗi da Kadarorin da Aka Ce Alhaji Aminu Dantata Ya Bari a Duniya

An ce ya bar kuɗi har naira tiriliyan 61 a bankunan Najeriya da na ƙasashen waje.

Haka kuma, an ce ya mallaki gidajen mai 800 a ciki da wajen Najeriya, waɗanda ba sa ɗauke da sunansa amma mallakinsa ne.

A jihar Kano kaɗai, an ce ya bar gidaje 500, tare da filaye 1,200 masu katanga ko ginin farko kawai, ba tare da cikakken gini ba.

An kuma ce ya bar gidaje 320 a sauran garuruwan Najeriya da ƙasashen waje.

An ce ya mallaki motoci 280 da ake amfani da su, sannan akwai motoci 120 da ba a amfani da su, suna ajiye kawai.

Haka kuma, an ce ya mallaki hannayen jari da darajarsu ta haura naira tiriliyan 30 a kamfanoni na cikin gida da na ƙasashen waje.

A wata hira da ya bayar a shekarar 2022, ya ce ya fara sayen jirgin sama na kansa tun 1967, lokacin da farashin jirgi ya kasance dala 120,000. An ce ya mallaki jiragen sama na kansa guda 10, kuma kowanne bai gaza darajar naira biliyan 1 ba.

Ya rayu tare da mata huɗu, ya bar 'ya'ya sama da 45, da kuma jikoki fiye da 150.

An binne shi a Madina, ƙasar Saudiyya, bisa ga wasiyyarsa.

Allahu Akbar!

AREWA INFO TV

Babban Bankin Najeriya CBN ta Soke Lasisin wasu daga Cikin Jerin Micro Finance Banks na Kasar har guda 46 kuyi kokari ku...
04/07/2026

Babban Bankin Najeriya CBN ta Soke Lasisin wasu daga Cikin Jerin Micro Finance Banks na Kasar har guda 46 kuyi kokari ku duba domin tantance Wanda kake amfani dashi.

Shin kun Gane ko Su Waye a Cikin Wannan Hoto?
01/07/2026

Shin kun Gane ko Su Waye a Cikin Wannan Hoto?

Kun taba jin Cewa a Duniya zaka iya Komawa Jiya ko ka koma Gobe? Ku biyo mu.👇👇Cikakken Bayani akan haka yana Comment Sec...
30/06/2026

Kun taba jin Cewa a Duniya zaka iya Komawa Jiya ko ka koma Gobe?
Ku biyo mu.👇👇
Cikakken Bayani akan haka yana Comment Section.

Da kuke gani haka Jami'an tsaro ne s**a kashe 'yan bindiga da dama a wani samame da s**a kai ƙauyen Kangiwa da ke Jihar ...
26/06/2026

Da kuke gani haka Jami'an tsaro ne s**a kashe 'yan bindiga da dama a wani samame da s**a kai ƙauyen Kangiwa da ke Jihar Kebbi.

Rahotanni sun nuna cewa an gudanar da samamen ne da sanyin safiyar Juma'a, 26 ga Yuni, 2026, inda jami'an tsaro s**a yi nasarar fatattakar maharan tare da kashe da dama daga cikinsu.

Muna addu'ar Allah Ya ci gaba da bai wa jami'an tsaronmu nasara

AREWA INFO TV

Yadda aka k**a wani Mutun zai kaiwa Yånbindiga Kayayyaki a Hanyar Gusau zuwa Sokoto, Allah ubangiji ya Cigaba da tona As...
26/06/2026

Yadda aka k**a wani Mutun zai kaiwa Yånbindiga Kayayyaki a Hanyar Gusau zuwa Sokoto, Allah ubangiji ya Cigaba da tona Asirin masu mugun nufi akan bayin sa.

Shin wani irin hukunci ne ya dace da shi??

Shin Me yake Kawo Bambancin Ra'ayi da kuma adawa ga Mabiyan Shahararrun Yan wasan Kwallon kafa wato Cristiano Ronaldo da...
24/06/2026

Shin Me yake Kawo Bambancin Ra'ayi da kuma adawa ga Mabiyan Shahararrun Yan wasan Kwallon kafa wato Cristiano Ronaldo da Lionel Messi a wannan lokaci?

Sau da Yawa Tarihi Yakan Mai-maita kan sa ko da a cikin dangi ne Musamman idan akayi la'akari da wasu abubuwa.
24/06/2026

Sau da Yawa Tarihi Yakan Mai-maita kan sa ko da a cikin dangi ne Musamman idan akayi la'akari da wasu abubuwa.

Yadda aka gurfanar da wasu mutane 24, maza da mata, a gaban kotu bisa zarginsu da hannu a kisan Malama Ummulkhair da ya ...
24/06/2026

Yadda aka gurfanar da wasu mutane 24, maza da mata, a gaban kotu bisa zarginsu da hannu a kisan Malama Ummulkhair da ya faru a yankin Mararrabar Jos da ke Jihar Kaduna. Ana sa ran kotu za ta ci gaba da sauraron shari'ar domin tantance gaskiyar zarge-zargen da ake musu.

Allah ya Kyauta

Address

Kano
80026

Telephone

+2348081217123

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA INFO TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AREWA INFO TV:

Shortcuts

Share