3 Sheikhs

3 Sheikhs Muna ɗora karatuttukan waɗannan malaman ne kawai a wannan shafi;

1. Imam Dr. Muhammad Aminu Ibrahim Daurawa
2. Sheikh Lawan Abubakar Shu'aib Triumph
3.
(2)

Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya
4. Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum

CEO: Abdulladif Abu Rahmah

15/10/2025
Wai jama'a ko kun fahimci cewa 'Malaman bidi'a sun yi wa hadisan Annabi S.A.W barna? A yanzu wallahi ba kowa ba ne ma ya...
14/10/2025

Wai jama'a ko kun fahimci cewa 'Malaman bidi'a sun yi wa hadisan Annabi S.A.W barna? A yanzu wallahi ba kowa ba ne ma yake yarda hadisi ba. Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un 😭😭😭

13/10/2025

Kairan Insha Allah Sheikh Lawan Abubakar Shu'aib Triumph

13/10/2025

Alhamdulillah

Finally, Sheikh Lawan Triumph has been vindicated from evil plotters when he appeared and defended himself before the parliament of Shura in Kano.

All thanks be to Allah.

13/10/2025

Anzo Aci BANZA . . . 😂

13/10/2025

Hukuncin Amfani Da Mai Don Fito Da Gemo | Sheikh Lawan Abubakar Shu'aibu Triumph

13/10/2025

Aljanna ta mai rabo ce. No❌

Aljannah ta mai imani ce, mai tsoron ALLAH, mai ƙyawawan ayyuka tare da rahamar Allah.✅

12/10/2025

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un

11/10/2025

Tambaya:

Ana kiran Usman RT da Zun-nuraini, to wane ne ake kuma kira da Zun-nur daga cikin Sahabbai

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when 3 Sheikhs posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to 3 Sheikhs:

Share

Category