
15/09/2023
Kwamishinan yan sandan jihar Kano, CP Muhammad Usaini Gumel, yayi ganawa ta musamman tare da shugabanni a jam'iyyun NNPP da APC na jihar Kano, gabanin yanke hukuncin shari'ar zaɓen gwamnan jihar, wanda ake sa ran katu zata sanar da ranar yanke hukuncin nan gaba kaɗan.