28/11/2025
Kai Tsaye:
Shirin SABA DA MAI FITO tare da Sheikh Ibrahim Khalid da Malam Abubakar Abdullahi Ungoggo daga nan Jalla Radio 98.1 FM.
Shirin a yau na duba akan maudu’i na tarihin irin jagorancin Sayyidina Ali Alaihissalatu Wassalam.
Za ku iya turo da sakonnin tambayoyinku tare da sakonninku dangane da shirin a halin yanzu zuwa karfe 5pm.