Centre for Effective Leadership Development

Centre for Effective Leadership Development The Centre for Effective Leadership Development (CELDEV) is an NGO with:

Vision: Empowering leaders for thriving communities.

Mission: Developing skills for leadership and community growth. Slogan: Inspiring Leadership, Transforming Communities.

03/09/2024

Wace SHAWARA zaku bayar domin rage farashin hauhawar manfetur a Nigeria?

30/08/2024

Shin a jahohinku anayin ruwan sama a halin yanzu ?

23/08/2024

Wace SHAWARA zaku bawa shugaban kasar NAJERIYA Idan aka Baku damar ganin shi ?

22/08/2024

KANO PILLARS ZATA TAKE WASANTA DA MIGHTY JETS DA KARFE 4:00 NA YAMMA

Wane fata zakuyi musu ?

22/08/2024

Menene ra'ayoyin ku gameda biyan Mafi karancin Albasa Naira 70,000

22/08/2024

Yaya batun kudin SIYAR da form din takarar cewamomi da kansiloli a Jahar ku ?

22/08/2024

Yana batun sauyin yanayi yake a unguwannin ku ?

22/08/2024

WACE EXCHANGER KUKAYI CLAIMING DIN $DOGS DINKU ?

#'yanbaiwa

Khalifa Kenan matashin Daga Jahar Kano Daya hada na'urar da zata taimakawa masu raunin gani Wajen sanar da su dukkan Wan...
22/08/2024

Khalifa Kenan matashin Daga Jahar Kano Daya hada na'urar da zata taimakawa masu raunin gani Wajen sanar da su dukkan Wani tudu ko Rani kafin su karaso ZUWA garesu

22/08/2024

Assalamualaikum Warahmatullahi Wabarakatuh

Muna farin cikin sanar da masoyammu cewa KANO MEDIA ta canja suna da LOGO zuwa sabon suna,wato "GL Global News".

Munyi hakanne domin Kara inganta shafimmu tareda kara dankon alakar dake tsakanimmu daku.

Mungode

Wane fata zakuyi mana

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Centre for Effective Leadership Development posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share