AREWA MEDIA

AREWA MEDIA AREWA MEDIA zamu rika gabatar muku da labarai na gida Nijeriya hadi da ketare, mai kuka fi buƙatar mu riƙa kawo muku? Alhamdulillahi. 🌷🌷

03/05/2025

WLH DA FACEBOOK SU BAR NIGERIA GWANDA JAGABA YA SHEKA 😁😁

03/05/2025

TIRKASHI: Ance biliyan 80 aka samu a kamfani account dinshi guda daya tal.

02/05/2025

Wanda suke active kuzo muyi promoting juna
Let gooo 🚀🔥 F4F muje zuwa 🔥🔥🚀

02/05/2025

WANNE ABUNE YAFI BATA MAKA RAI A WANNAN SHEKARAR

02/05/2025

JUMA'A MUBARAK 💥💥💥💥✔️

Alhamdulillah signed new contract with LAGEND TRADING ACADEMY in kano Nigeria.
02/05/2025

Alhamdulillah signed new contract with LAGEND TRADING ACADEMY in kano Nigeria.

Labari: “Ɗan Doki da Ɗan Kifi”Wata rana, ɗan doki yana yawo kusa da bakin kogi. Ya hango ɗan kifi yana tsalle-tsalle cik...
22/04/2025

Labari: “Ɗan Doki da Ɗan Kifi”

Wata rana, ɗan doki yana yawo kusa da bakin kogi. Ya hango ɗan kifi yana tsalle-tsalle cikin ruwa. Sai ɗan dokin ya ce:
“Ni na fi ka, tunda zan iya gudu a ƙasa da sauri sosai.”
Sai ɗan kifin ya ce:
“Haka ne, amma ka iya yin hakan ne kawai a ƙasa. Ni kuma na fi ƙwarewa a cikin ruwa.”
Sai s**a yanke shawarar yin gasa – ɗan doki a ƙasa, ɗan kifi a ruwa. Kowanne ya ci nasara a filinsa.

Darasi: Kowane mutum yana da irin nasabarsa da ƙwarewarsa. Kada ka raina wani saboda ba ya yin abu da kake yi – watakila yana da abin da ya fi ka a kai.

Somewhere in Nigeria 🇳🇬
21/04/2025

Somewhere in Nigeria 🇳🇬

Somewhere in Nigeria 🇳🇬
20/04/2025

Somewhere in Nigeria 🇳🇬

Some where in Nigeria 🇳🇬
20/04/2025

Some where in Nigeria 🇳🇬

Gwamantin Bola Tinubu za ta tura tawaga mai ƙarfi zuwa Nijar a gobe Laraba. Duba musabbabin taron a sashen sharhi.Hoto: ...
15/04/2025

Gwamantin Bola Tinubu za ta tura tawaga mai ƙarfi zuwa Nijar a gobe Laraba. Duba musabbabin taron a sashen sharhi.

Hoto: Asiwaju Bola Tinubu/Facebook.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA MEDIA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AREWA MEDIA:

Share