AHMAD UMAR SARKI

AHMAD UMAR SARKI Proudly To Be Muslim😍 I trust a person only once.

My Name is Ahmad Umar Born: march in Bachirawa Quarters kano state, Nationality, Nigeria, digital Creator, known as Ahmad Sarki, business Export & phones Repair, software solutions, crypto and other

29/08/2025

Me namiji yafiso A gurin mace Wanda zai aura. ?

25/08/2025

Abin dariya abin Tausayi

Masha Allah Addinin Musulunci ya sami karuwa
23/08/2025

Masha Allah Addinin Musulunci ya sami karuwa

19/08/2025

Duk wanda yatashi da wata damuwa ko wata rashin lapiya, Ubangiji Allah ka yaye masa.🙏

Gorgeous ladies spotted at the Ahmadu Bello University Zaria cultural parade
17/08/2025

Gorgeous ladies spotted at the Ahmadu Bello University Zaria cultural parade

Wa kuke tunanin Rahama Sadau  ta Aura ??
09/08/2025

Wa kuke tunanin Rahama Sadau ta Aura ??

Yanzu fah yayi mata Biyu Akeyi Mallam
03/08/2025

Yanzu fah yayi mata Biyu Akeyi Mallam

Kamar Khadijah Mai Numfashi ko?
26/07/2025

Kamar Khadijah Mai Numfashi ko?

Breaking news  : Kotu ta tura G-Fresh Al'ameen gidan gyaran hali na tsawan wata biyar ko ya biya tarar Naira dubu dari b...
24/07/2025

Breaking news : Kotu ta tura G-Fresh Al'ameen gidan gyaran hali na tsawan wata biyar ko ya biya tarar Naira dubu dari biyu.

An samu G-Fresh da watsa takardun Naira dubu dubu a shagon Rahama Sa'idu dake Tarauni ya yin da suke nishadi a junansu.

Mun samu Wannan labarin ne daga gidan jaridar Gaskiya dokin kerfe

24/07/2025

Duniya ba madawaba

15/07/2025

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya karɓi gawar tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a filin jirgin sama na Katsina domin tafiya da ita wurin jana'iza a garin Daura

Address

KN
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AHMAD UMAR SARKI posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AHMAD UMAR SARKI:

Share