Fort-lamy News

Fort-lamy News Gaskiya Dayace

18/02/2023

Yi Ƙokari Ka Yaƙi Shaiɗan Ta Hanyar Karanta Alqur'ani Domin Kariya ne Agaremu.

08/07/2022

The Clerk, Gombe state House of Assembly, Barrister Rukayyatu A. Malo, has warned staff of the House against Indiscipline,disrespect,truancy ,inefficiency and gossiping, while performing their primary assignment. Barr. Rukayyatu Jalo gave the warning during a meeting ,organized to ginger and update the staff knowledge to remind them on some paramount issues that needs to be adjusted for optimum productivity.

03/07/2022

Barka da Safiya

17/06/2022

Ina Yiwa Ilahirin Jama'ar Wannan Gida Barka Da Jummu'a

14/06/2022

Welcome to our new members

08/06/2022

Ikini Oriire Tinubu

04/06/2022

DA ƊUMI ƊUMI: KWAMITIN TANTANCE 'YAN TAKARA NA APC YA HANA TINUBU YIN TAKARA

Kwamitin tantance ƴan takarar shugaban ƙasa na APC ya wancakalar da ƴan takara 10, yawancin su masu yawan shekaru, ciki har da jagoran ham'iyyar na kasa Bola Ahmad Tinubu.

Shugaban kwamitin, John Oyegun wanda tsohon ab@kin g@bar Tinubu ne a siyasance, ya ce Kwamitin ya zaftare duk wani ɗan takara mai yawan shekaru.

Ana kuma zargin Tinubu da yin karya a takardun shaidar karatu da kuma ainihin shekarunsa na haihuwa.

Yanzu ƴan takara 13 ne kacal za su fafata.

27/05/2022

Ina Yiwa Kowa Barka Da Jummu'a

14/05/2022

Barkanku D Warhaka

13/05/2022
13/05/2022

Welcome Muhammed Mohammed Adamu Tafidah

13/05/2022

Welcome Dan Salihu

13/05/2022

Wellcome to new members
Alh Aliko Dan Yalwa
Oumar Muhammad Naseer

Address

Kano

Telephone

+2349122981080

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fort-lamy News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share