K2F HAUSA TV

K2F HAUSA TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from K2F HAUSA TV, TV Channel, Zoo Road kano, Kano.

WATA SABUWA: Ba Mu Da Masaniyar Baiwa Rarara Mukamin (Dr), Don Haka Sai Mun Maka Wadanda S**a Ba Shi Mukamin A Kotu, Cew...
21/09/2025

WATA SABUWA: Ba Mu Da Masaniyar Baiwa Rarara Mukamin (Dr), Don Haka Sai Mun Maka Wadanda S**a Ba Shi Mukamin A Kotu, Cewar Hukumar Gudanarwar Jami'ar European-American

Me zaku ce?

Gwamnan Jihar Imo, Hope Uzodinma Ya Amince Da Naira Dubu Ɗari Da Huɗu (Dubu 104) Ya Zama Mafi Karancin Albashi Ga Ma'aik...
27/08/2025

Gwamnan Jihar Imo, Hope Uzodinma Ya Amince Da Naira Dubu Ɗari Da Huɗu (Dubu 104) Ya Zama Mafi Karancin Albashi Ga Ma'aikatan Jihar

Daga Jamilu Dabawa

YANZU-YANZU: Kashin yan ta’ãḍḍa ya bușhē Tinubu zai ƙaddamar da sabon tsarin yãƙi da ta’aḍḍãɲci a Najeriya a watan Oktob...
27/08/2025

YANZU-YANZU: Kashin yan ta’ãḍḍa ya bușhē Tinubu zai ƙaddamar da sabon tsarin yãƙi da ta’aḍḍãɲci a Najeriya a watan Oktoba

Gwamnatin Tarayya ta kammala sabunta tsarin yaƙi da ta’ãḍḍãɲci na ƙasa, wanda aka fara bita tun a watan Fabrairu 2025. Babban Daraktan NCTC, Maj-Gen. Adamu Laka, ya ce an mika tsarin ga Mai Ba da Shawara kan Tsaro, Nuhu Ribadu, domin amincewa.

Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai ƙaddamar da tsarin a watan Oktoba, wanda zai mayar da hankali kan hana barazana, tsaro, shiri da haɗin kai tsakanin hukumomi da al’umma domin kawo karshen matsalar tsarø a kasar baki daya

Me zaku ce?

Yanzu Haka Ana Taron Jam'iyyar Hadaka Ta ADC a Jihar Kaduna, Karkashin Malam Nasiru El-Rufa'i
27/08/2025

Yanzu Haka Ana Taron Jam'iyyar Hadaka Ta ADC a Jihar Kaduna, Karkashin Malam Nasiru El-Rufa'i

Najeriya Ta Maida Martani: Za A Binciki Asusun Kafafen Sada Zumunta Na ‘yan Amurka Kafin A Ba Su VisaMa’aikatar Harkokin...
25/08/2025

Najeriya Ta Maida Martani: Za A Binciki Asusun Kafafen Sada Zumunta Na ‘yan Amurka Kafin A Ba Su Visa

Ma’aikatar Harkokin Wajen Najeriya ta sanar da ƙa’idoji sabbi da s**a shafi ‘yan ƙasar Amurka da ke neman takardar izinin shiga ƙasar (visa). Daga cikin sabbin matakan akwai binciken asusun su na kafafen sada zumunta kafin a amince musu da visa.

A cikin wata sanarwa da ma’aikatar ta fitar, an bayyana cewa wannan mataki na zuwa ne bisa ka’idar maida martani da adalci (reciprocity principle), bayan da gwamnatin Amurka ta ɗauki irin wannan tsari wajen duba bayanan kafafen sada zumunta na ‘yan Najeriya da sauran masu neman visa.

Gwamnatin Najeriya ta ce manufar ita ce tabbatar da adalci a hulɗar diflomasiyya tsakanin ƙasashen biyu, tare da ba da amsa ga matakin da Amurka ta fara.

Wannan sabon tsari zai fara aiki nan gaba kaɗan, kuma zai shafi dukkan nau’o’in visa da ‘yan Amurka za su nema, ciki har da na kasuwanci, ziyara, karatu da na aiki.

A cewar Ma’aikatar Harkokin Wajen, binciken asusun sada zumunta zai taimaka wajen tantance gaskiyar bayanan masu nema, da kuma tabbatar da cewa ba su da alaƙa da ayyukan da ka iya barazana ga tsaro ko al’adu na ƙasar.

Masana harkokin diflomasiyya sun bayyana cewa wannan mataki na Najeriya zai iya ƙara ɗan tsauri a hulɗar ƙasashen biyu, amma kuma yana nuna matsayar ƙasa wajen kare mutuncin ‘yan ƙasarta a idon duniya.

Wasu ‘yan Najeriya sun yaba da wannan mataki, suna ganin ya dace ƙasar ta dinga ɗaukar irin matakan da sauran ƙasashe ke ɗauka a kanta, domin daidaita matsayin ta a harkokin ƙasa da ƙasa.

Babban Burina Kafin Na Rasu Shine Na Ga Kan Kungiyoyin Musulùñci Irinsu Izala, Darika, Salaf,  Shi'a Da Sauransu Sun Had...
25/08/2025

Babban Burina Kafin Na Rasu Shine Na Ga Kan Kungiyoyin Musulùñci Irinsu Izala, Darika, Salaf, Shi'a Da Sauransu Sun Hadu Domin Yin Magana Da Yawu Daya A Matsàyìn Musulmai, Cewar Shêikh Maqari

Wane fata zaku yi masa?

ILIMI KOGI: Yin Mãuludi Ta Haɲyar Da Ya Kamata Abu Ne Mai Kyau Kamar A Masallațãi Da Islamiyyu, Domin Cusawa Yara Kaunar...
25/08/2025

ILIMI KOGI: Yin Mãuludi Ta Haɲyar Da Ya Kamata Abu Ne Mai Kyau Kamar A Masallațãi Da Islamiyyu, Domin Cusawa Yara Kaunar Annabi SAW, Inji Shêikh Kabir Gombe

"Tsakani da Allah babu wanda zai ce wannan manufar ba abu ne mai kyau ba, manufar tana da kyau", cewar Shehin Malamin.

Me zaku ce?

ZAƁI GWANARKA: Ƴar Wace Jihar Ce Tafi Burgeka A Cikin Waɗannan Matan ?A Kafta....
25/08/2025

ZAƁI GWANARKA: Ƴar Wace Jihar Ce Tafi Burgeka A Cikin Waɗannan Matan ?

A Kafta....

DA ƊUMI-ƊUMI: Wani Shùĝâbãɲ Cøci Ya Ķarbì Mùșuluɲci A Masaĺlacìn Kùndila Dake Kano A Daĺilin Da'àwaŕ Baban ChìɲeduMe zak...
28/04/2025

DA ƊUMI-ƊUMI: Wani Shùĝâbãɲ Cøci Ya Ķarbì Mùșuluɲci A Masaĺlacìn Kùndila Dake Kano A Daĺilin Da'àwaŕ Baban Chìɲedu

Me zaku ce?

Celebrating my 2nd year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉
06/04/2025

Celebrating my 2nd year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

Alhamdulillah muna fatan bayan ya samu saukinma za a sake shi gaba daya, Allah ya bashi lafiya ya sakawa matarsa da alka...
16/09/2024

Alhamdulillah muna fatan bayan ya samu saukinma za a sake shi gaba daya, Allah ya bashi lafiya ya sakawa matarsa da alkairi da wanda ya fito da case din da yan media da s**a dukufa gabadaya akan damuwar wadannan iyalin amin ya Allah

Gov. Buni approves N1.7Billion for LGAs  Work Plan ProjectsThe Executive Governor of Yobe State Hon. Mai Mala Buni CON, ...
24/07/2023

Gov. Buni approves N1.7Billion for LGAs Work Plan Projects

The Executive Governor of Yobe State Hon. Mai Mala Buni CON, has approved the release of the sum of N1.7 billion for the payment of work plans based Projects across the 17 Local Government Areas.

The Permanent Secretary Ministry for Local Government and Chieftaincy Affairs Alh. Ali Mustapha said, this was done after the completion of the work of the committee on Local Government budget discussion for the year 2022/2023 which scrutinized and prioritize various developmental projects across the 17 LGAs.

While thanking His Excellency for graciously approving the fund, he assured that the Ministry will monitor and supervise all the projects to ensure quality of projects as well as value for money on the projects under reference.

In another development immediately after the payments the Permanent Secretary of the Ministry, Alh. Ali Mustapha embarked on Inspection of executed Local government action plan projects for the 2022-2023 in Nangere, Fika and Potiskum local government areas in the state, as part of the efforts by the ministry to ensure transparency and accountability in Governor Buni led administration in the state.

While in Nangere LGA, the Chairman Caretaker Committee, Salisu Yarima took the team round and inspected projects executed by the Council such as construction of 1 blocks of 2 class rooms, office and store at Jakade, complete renovation of the local government lodge, Purchase of 30KVA generator, electric fittings to government logde and purchase of 5Nos 5.5HP submersible pumps.

Salisu Yarima revealed that, other projects executed by the Council includes renovation of 1 block of 2 classrooms, Office at Nzada, construction of 1 block of 2 class room and store at Garin Gabako, renovation of 1 block of 2 class room, Office and store at Gwasko, renovation of 1block of 2 class room, Office and store at Garin kolo.

"The Council also made Drilling and installation of "6" diameter solar hybrid

Address

Zoo Road Kano
Kano

Telephone

+2349124069648

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when K2F HAUSA TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category