02/07/2026
Mun kawo karshen INA DA MATA Zango Na Biyu. Sai mun hadu a Zango Na Uku ba da jimawa ba. Mun gode.
Sannan Za ku iya kallon shirin tun daga Zango Na Daya har Zango Na Biyu a Rariya TV YouTube Channel.
A danna ma na Subscribe, kuma a kunna Notification domin samun sanarwa da zarar mun dora sabon shirin. Mun gode.