Albahrain Hausa

Albahrain Hausa Albahrain Hausa ta shahara wajen kawo labarai sahihai da rahotanni gami da hirarraki masu ma'ana.

17/08/2026

Mazan Jiya | Abdul'aziz Sani kashi na 6

15/08/2026

Iran ta zargi Faransa da tsoma baki cikin harkokinta

15/08/2026

ASUU ta nemi gwamnati ta biya malaman jami'o'i albashin da aka riƙe.

13/08/2026
13/08/2026
11/08/2026

Mazan Jiya Kashi Na 5.

11/08/2026

Rahotanni sun ce Shugaban Amurka, Donald Trump, ya sauya jirgin da yake ciki a kan hanyarsa ta dawowa daga Turkiyya, bayan halartar taron ƙasashen NATO, saboda fargabar yiwuwar harin Iran.

11/08/2026

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce nan ba da jimawa ba zai mayar da martani ga Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, bayan ya yi watsi da wani shirin zaman lafiya da Trump ya gabatar domin kawo ƙarshen rikicin Gaza.

10/08/2026

Yanzu za mu koma ƙasar Iraq, inda Ma’aikatar Cikin Gida ta sanar da cewa dole ne dukkanin makamai da ke ƙasar su kasance ƙarƙashin ikon gwamnati. Haka kuma, ta ce duk wani jirgin sama marar matuƙi da aka harba ba tare da izini ba, za a ɗauke shi a matsayin wani nau’i na ta’addanci.

08/08/2026

Shugaban Iran, Masoud Pezeshkian, ya kare ci gaba da tattaunawa da Amurka, yana mai cewa idan za a iya cimma haƙƙin Iran ta hanyar tattaunawa, babu dalilin komawa yaƙi.

Address

Hadejia

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Albahrain Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share