
08/06/2024
EXTENSIVE REVIEW ON TIMEFARM MINING
(BINCIKEN KWAKKWAFI AKAN TIMEFARM)
_______________________________________________________
Naga Jiya anata yawo da link na sabon mining dinnan mutane suna bayyana shi a matsayin mining mai Inganci sosae.
Sbd da haka ne, nace na barina danyi bincike akansa.
Ga kuma abubuwan dana gani a tattare dashiπ
__________________
Kafin ka fara karantawa indai kasan baka fara mining dinsa ba, toh kayi sauri kaje ka fara sannan ka dawo ka karanta,
https://t.me/TimeFarmCryptoBot?start=1opwyhF1lUdLGPOtX
__________________
Shi wannan sabon mining mai suna TimeFarm wani babban kamfani ne mai suna chrono technology s**a kawo shi.
Menene chrono technology?
Chroto tech kamfani ne da kafin yau nidai bansan da zamansa ba, Kamfani ne da wani mutum mai suna sergie sergienko mazaunin kasar Australia ya samar dashi tin a shekarar 2016.
Manufar wannan kamfani shine samar da wani babban dandali(ecosystem) wanda zai zamanantar da tsarin Human resources(HR) wato harkar ayyukan yi(jobs) a fadi duniya gaba daya ta hanyar amfani da Blockchain technology.
Matsala ta ayyukan yi da ma'aikatu a tsohon tsarinmu na web2 hanyane mai wahala da kuma tarin matsaloli, ta yarda saidai idan wani kamfani na neman ma'aikata misali saidai su nemi channel da zasu bada announcement walau media ko kuma a shafinsu na yanar gizo(website) toh a haka sai ayi a gama watakila irin mutanen da Yakamata ace an samu wanda zasu iya aikin da gaske basuzo ba sakamakon watakila sanarwar bai tararda su ba, sakamakon matsaloli da channel din wato hanyar isar da sakon yakeda.
Toh shi Chrono tech ecosystem tunaninsu shine samar da dandalin da zasu bawa masu neman ayyukan yi(Freelancers)
Da kuma masu neman wanda zaiyi musu aiki(clients) damar haduwa kai tsaye akan wannan dandali wanda yake Blockchain-based system ne, domin suyi mu'amalarsu peer-to-peer wato su ya su.
A wannan dandali a matsayinka na freelancer wato wanda kakeda wani talent, zaka je kayi register ne sannan kayi rubutu akanka(description) sbd clients idan sunzo zasu karanta irin aikin da kakeyi da duk sauran bayanai kamar kudin aiki da lokacin da aikinka zai dauka daidai sauransu dan haka saiku daidaita. Sannan Akwai live chat system akai incase zaka iya magana direct dashi wannan mutum kai tsaye.
Wannan kamfani yana dauke da products(dirkoki) guda 6 ne a da, amma yanzu da aka samu karin wannan mining din sun zama guda bakwai kenan. Gasu kamar haka:
1. LaborX-wannan shine jagoban platform akan ecosystem din.
Wannan platform kamar yadda na fada Blockchain-based ne ma'ana an ginashi da fasahar smart contract, Freelander(masu neman aiki) kai tsaye zasu iya samun abokan harkallarsu(clients) ba tareda sai wani mutumi ya sahalewa shi freelancer kowannan kostoma ba.
Toh, Dana shiga cikin laborX naga sections (bangarori) guda 3, FIND JOBs,FIND Talent da kuma POST JOB.
β’Find job shine inda a matsayinka na freelancer wanda kakeda wani talent zaka iya zuwa domin neman aikin da zaka iya wanda ya dace da talent din da kakeda, misali web development, social media management, cyber security, app development, document writing, web design dadai sauransu zaka iya zuwa ka duba kaima domin kaga irin abubuwan da zaka iya samu anan.
Koda na duba sainaga manya-manyan kamfanoni ma suna zuwa wannan wajen domin neman ma'aikata. Misali naga Babban crypto exchange dinnan ta kasar Singapore mai suna phemex, ta bada description da requirements na wani nau'in ma'aikata da take nema. Dan haka wannan ba karamin wuri bane.
β’Find talent, shikuma nanne idan kana neman za'a maka wani irin aiki, zakaje ka duba mutumi ko kuma kamfanin daya cika kaidojin irin naka, saiku daidaita ka bada aiki.
β’Post job, nan kuma shine idan kana neman aikin da watakila kaje bangaren find talent bakaga wanda zai iya maka wannan aiki ba, saika komo nan ka shiga kayi posting irin aikin da kake neman za'a maka da dukka kaidojinka dan haka idan wani wanda zai iya yagani zai tuntubeka.
Toh maganar gaskiya wannan dandaline da kullum ake harkoki dashi, na neman aiki da kuma karbar aikinyi.
2.TIME-Wannan shine Native Cryptocurrency na ecosystem din chrono tech. Kamar dai sauran native coins a sauran ecosystems misali kamar binance. Duk wata hada-hadar kudi acikin chrono tech sun hadata ne da token dinsu mai suna TIME Wanda a yanzu haka yana cikin kasuwa a farashi dala talatin($30) da total/circulating supply 710,112 da kuma Mcap $20M.
$TIME Sakamakon Lokacin daya dauka, ta yiwu yan kirifto sun girgiza darajarsa ne harma da mutuncinsa ne, hakan tasa ta yadda team din s**ayi migrating daga tsohon contract zuwa V2. Toh amma dukda haka supply dinsu da tsohon da sabon dayane. Sannan Ba lallai ne a chrono tech ecosystem sai lallai da $TIME zakayi mu'amala ba, still sun bada dama ana iya amfani da Australian dollar(AUD).
So, Chrono tech registered company ne a Australia.
3. TimeX-dirka ta uku shine TimeX wato cryptocurrency exchange ta wannan kamfani, wannan kasuwar hybrid exchange ce, wato sun hada features na CEX da Kuma DEX, dan haka users na wannan ecosystem suna amfani da ita wajen siye da siyarwar Cryptocurrency da kuma canza crypto zuwa kudin fiat, musamman Australian dollar(AUD) domin kamfanin ayyukansa sun danfi karfi a Australia.
4.PaymentX-wannan platform ne shikuma da kamfanoni a fadin duniya zasu iya yin amfani dashi wajen biyan ma'aikansu a ko ina kudi ko kuma albashi da cryptocurrency.
5.TimeWarp-shikuma wannan kamar staking platform ne, inda zakaje kayi staking(locking) $TIME dinka domin samun reward.
6.AUDT-AudT na nufin Australian Dollar Token, shi wannan stablecoin ne na wannan ecosystem, wanda yake fiat-backed ne, ma'ana anyi backing dinsa da Australian dollar. Ga wanda bai gane ba, Idan akace anyi backing ana nufin duk wani unit daya na AUDT akwai unit daya na Australian dollar(AUD) da aka ajiye masa a matsayin kamar jingina(collateral), dan haka idan supply na AUDT 20M ne misali, toh akwai 20M AUD da aka ajiyemasa, ana amfani da Smart contract wajen connecting alaka tsakanin wannan fiat currency da akayi backing dashi da kuma shi stablecoin din da aka kirkira ta yadda stablecoin din(AUDT) zai dinga tafiya daidai da darajar wannan fiat da tayi backing (AUD). Kamar dai yadda akayi pe***ng USD da USDT.
_____________________
Na karshe...
7. TIMEFARM-timefarm shine last product da chrono tech s**ayi introducing. wato shine wannan mining din da akeyi yanzu.
Shi wannan timefarm din ana mining din sabon token dinsu ne da s**a sakawa suna $SECOND. To ta yiwu sunan yana nufin second din agogo ko kuma Suna nufin second Token na ecosystem dinsu.
Shi wannan project an fara mining dinsa ne kwana 3 daya huce wato *June 5,* yadda akeyin mining dinsa shine yadda akeyin sauran telegram-based minings, sun kirkiri mini-app da mutane zasu iya amfani dashi ta cikin telegram. Yanzu haka kusan samada mutane miliyan 1 tuni sunyi register da wannan project.
Toh Ammam Meyasa chrono tech s**a kawo mining din wannan project?
A tunanina chrono tech dayake tsohon kamfani ne tsawon shekara takwas suna harkokinsu, kuma harkokine masu matukar muhimmanci da kuma kawo cigaba toh amma matsalar shine basu damu rapid adoption ba, wato ya zama sun samu karbuwa a fadin duniya ko ina an san dasu kuma su kara samun yawan users. Domin kamarni misali, bansansu ba banda yanzu, kuma platform ne wanda yake very powerful, ko ni kaina akwai opportunities dana gani a ciki wanda zan iya leveraging.
Saboda haka wannan hanyar yar yayi wato telegram mining itace hanyar da ayanzu cikin sauki zakayi suna koda kuwa ace baka kai kayi sunan ba, ballantana ma wannan matsayinsu yakai.
Dan haka ne nake ganin sun kawoshine domin kara expanding user base dinsu, ya zama ba iya cryptocurrency dinsu kadai ba, har sauran projects dinsu su kara samun users, kamar dai su laborX din PaymentX da sauransu. Sannan kuma a karshe zasuyi integrating dinsa a cikin platforms din kamfaninsu wajen samar masa da usecases.
A takaice dai kokarin taimakon juna akeyi, da masu mining dasu chrono tech.
______________________
DAN HAKA
>>>>>MEYASA YAKE DAKYAU DUK WANI MAIYIN MINING YAYI MINING DINNAN?>MENE YASAKA BAZAKAYI MINING DIN TIMEFARM BA?>>π
Wato Abin murnar anannshine yadda mutanenmu s**afi kowanne kasa girman mining community, dan hakane muke ganin idan wannan project yayi succeeding toh mutane da yawa zasu amfana.
π
π
A sakamakon haka, Bayan ka saka *Blum* a gaba toh ka saka *TimeFarm* a bayansa, sannan kabi bayansu da yagowar mining din. Meyasa? Saboda sune s**afi fitowa fili aka kallesu a matsayin nagartattu.
Allah ya taimaka, kuma Allah yasa a amfana.ππ»ππ»ππ»