Jaridar Yaren Gida

Jaridar Yaren Gida Jaridar Yaren Gida, Jaridar Al'umma!!
(1)

Ku cigaba da kasancewa damu domin samun ingantattun labarai da rahotanni acikin harshen hausa

Domin tallar hajojinku da yada manufofinku ku tuntube mu ta wannan lambar 08144153244 ta hanyar kiran waya ko whatsApp.

28/12/2025

Jarumar Fina Finan Hausa Xeeydiamond Wacce Aka Fi Sani Da Talatuwa ( Mamar Bintalo) Acikin Shirin Labarina Tana Cikin Wani Halin Ràyuwa A Yanzu Haka

INNANILLAHI WA'INNAH ILAIHI RAJI'UN: Wannan Matashin Ya Ràsu Yanzu, Bayan An Daura Aurensa A Jiya, Ayayinda Ake Shirin Y...
27/12/2025

INNANILLAHI WA'INNAH ILAIHI RAJI'UN: Wannan Matashin Ya Ràsu Yanzu, Bayan An Daura Aurensa A Jiya, Ayayinda Ake Shirin Yin Dinner Bukinsa Kafin Amaryarsa Ta Tare Yau

Allah ya jikansa da rahamarsa

MASHA ALLAH: Jaruman Barkwanci Yaya Murtala Da Labiba Sun Samu Karuwar A Yanzu NanWanne fata kuke musu?
26/12/2025

MASHA ALLAH: Jaruman Barkwanci Yaya Murtala Da Labiba Sun Samu Karuwar A Yanzu Nan

Wanne fata kuke musu?

ALLAHU AKBAR: An Gabatarda Sallar Jana'iza Tareda Bizné Gàwar Jaruma Maijidda Muhammed Yau A Garin KontagoraMuna rokon A...
26/12/2025

ALLAHU AKBAR: An Gabatarda Sallar Jana'iza Tareda Bizné Gàwar Jaruma Maijidda Muhammed Yau A Garin Kontagora

Muna rokon Allah yayi mata rahama.

Daga Real Buroshi Mawaka Sokoto

Amurka Ta Ce Ta Kai Hari Kan Maboyar 'Yañ Ta'àddà A Yankin Jabo Dake Karamar Hukumar Tambuwal A Jihar Sokoto
26/12/2025

Amurka Ta Ce Ta Kai Hari Kan Maboyar 'Yañ Ta'àddà A Yankin Jabo Dake Karamar Hukumar Tambuwal A Jihar Sokoto

INNANILLAHI WA'INNAH ILAIHI RAJI'UN: Maijidda Muhammad Wacce Aka Fi Sani Da Fulani A Shirin Labarina Ta Rasú Yau A Asibi...
25/12/2025

INNANILLAHI WA'INNAH ILAIHI RAJI'UN: Maijidda Muhammad Wacce Aka Fi Sani Da Fulani A Shirin Labarina Ta Rasú Yau A Asibitin Sokoto Bayan Fama Da Gajeruwar Jinya

Allah ya jikanta da rahamarsa.

Daga Real Buroshi Mawaka Sokoto

YANZU YANZU: ‘Yan Majalisa Shida A Jihar Zamfara Sun Sauya Sheƙa Daga Jam’iyyar PDP Zuwa APCGa jerin sunayen su:1.Hon. B...
25/12/2025

YANZU YANZU: ‘Yan Majalisa Shida A Jihar Zamfara Sun Sauya Sheƙa Daga Jam’iyyar PDP Zuwa APC

Ga jerin sunayen su:

1.Hon. Bashar Aliyu Gummi (wakilin mazabar Gummi 1)

2.Hon. Nasiru Abdullahi Maru (wakilin mazabar Maru Arewa)

3.Barr. Bashir Abubakar Masama (wakilin mazabar Bukkuyum Arewa)

4.Hon. Bashir Bello (wakilin mazabar Bungudu Yamma)

5.Hon. Amiru Ahmad Keta (wakilin mazabar Tsafe Yamma)

6.Hon. Muktar Nasir Kaura (wakilin mazabar Kaura Arewa)

Yadda Wani Dan Majalisa Ya Jefar Da Hula Da Takalminsa A Yayin Da Fusatattun Mazabarsa S**a Yi Masa Ŕuwàñ Ďuwatśù A Kadu...
25/12/2025

Yadda Wani Dan Majalisa Ya Jefar Da Hula Da Takalminsa A Yayin Da Fusatattun Mazabarsa S**a Yi Masa Ŕuwàñ Ďuwatśù A Kaduna

Dan Majalisar wanda ya tsallake rijiya da baya, an ce shine mai wakiltar karamar hukumar Kubau dake Kaduna.

YANZU-YANZU: Gwamnan Gombe Ya Kori Shugaban Ma'aikatan Gwamnatin Jihar Tareda Hadimansa Da Aka Nuna Suna Cin Zarafin Wan...
23/12/2025

YANZU-YANZU: Gwamnan Gombe Ya Kori Shugaban Ma'aikatan Gwamnatin Jihar Tareda Hadimansa Da Aka Nuna Suna Cin Zarafin Wani Kansila A Cikin Wani Bidiyo

Me za ku ce kan wannan hukunci da ya yanke?

20/12/2025

Mutane Da Dama Suna Bayyana Baba Dan Audu A Matsayin Abin Tsoro A Shirin Labarina

Shugaba Tinubu Zai Sauka A Jihar Borno Domin Kaddamar Da Wasu Ayyuka A Yau Asabar
20/12/2025

Shugaba Tinubu Zai Sauka A Jihar Borno Domin Kaddamar Da Wasu Ayyuka A Yau Asabar

Ni Ina Cin Abincin Kirsimeti, Karatun Kada A Ci Abincin Kirsimeti Bakon Karatu Ne, Domin Na Girme Shi, Saboda Daga Baya ...
19/12/2025

Ni Ina Cin Abincin Kirsimeti, Karatun Kada A Ci Abincin Kirsimeti Bakon Karatu Ne, Domin Na Girme Shi, Saboda Daga Baya Ne Aka Samu Wasu 'Yan Sai Sun Wargaza Nijeriya S**a Fito Suna Cewa Haràmuñ Nè Cin Abincin Kirsimeti, Cewar Sheik Nuru Khalid

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jaridar Yaren Gida posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jaridar Yaren Gida:

Share