30/12/2025
Bayanan Gaskiya Gameda Rashin Lafiyar Jaruma Zee Diamond Talatuwa, " Maman Bintalo " A Shirin Labarina
,,,, kimanin naira miliyan 7 ake néma cikon kudin da za'a yi mata wannan aiki
Zainab tana fama da matsalar jijiyoyin jiki inda s**a toshe hanyoyin gudanuwar jiní a dalilin tanada "Tiny Blood Vessels" ko ruwan jiki " Drip" sai da wahala suke shiga jikinta, wanda hakan ya samo asali ne ta hanyar gadon abun " Inherit " tareda " Allergy" a gareta
Likitan ya tabbatar min da cewa, jinínta ya daskare " Thick Blood " wanda hakan yana iya haifar mata da matsalar zuciya " Heart Failure " da matsalar koda " Kidney"
Zuwa yanzu likitocin sun tabbatar sai an fitarda ita kasar waje inda za'a iya maganin wannan matsalar, inda zuwa yanzu ake neman a kalla kudi naira miliyan 25,000,000 domin gudanarda wannan aikin
A halin yanzu, 'yan uwanta sun hada kimanin naira miliyan 18,000,000 inda ake neman cikon naira miliyan 7,000,000 domin fita da ita, wanda likitan ya kara shaida mana wannan aikin ayi kokari ayi shi kafin nan da wata biyu idan ba haka ba saidai abar wa Allah ikonsa
Ga wanda zai iya taimaka wa da taro ko sisi ga lambar account na ita Zainab din
Abdullahi Zainab
0.6.2.9.5.0.6.4.8.1
GT Bank
Ga kuma lambar waya domin karin bayani 08144153244
Dun Allah ku taimaka mata da ( sharing) domin a céto rayuwar wannan boyar Allah
Note: Wannan accóunt númbér itace kadai za'a iya túra mata tallàfin domin gujewa 'yañ dàmfàra
Daga Real Buroshi Mawaka Sokoto