asmau.jika

asmau.jika Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from asmau.jika, Digital creator, kano Nigeria, Kano.

In dai Mace zata zama sanadin Miji ya wulakanta mahaifansa ko yan uwansa,to da sannu Allah zai bata dan da zai wulakanta...
29/04/2026

In dai Mace zata zama sanadin Miji ya wulakanta mahaifansa ko yan uwansa,to da sannu Allah zai bata dan da zai wulakanta ta akan matarsa Wannan a rubuce yakeπŸ§β€β™€οΈ

Barkanmu da Asuba πŸ“ΈπŸ–€βœ¨οΈ
25/04/2026

Barkanmu da Asuba πŸ“ΈπŸ–€βœ¨οΈ

Barka da dare ✨
24/04/2026

Barka da dare ✨

Ya Allah, ka kare mu daga son duniya da zai rufe mana idon lahira.πŸ–€πŸ–€πŸ₯°
23/04/2026

Ya Allah, ka kare mu daga son duniya da zai rufe mana idon lahira.πŸ–€πŸ–€πŸ₯°

Ya Allah, Ka koya mana yadda za mu dogara gareKa da gaske, ba kawai a lokacin wahala ba.πŸ€²πŸ©·πŸ–€πŸ•Š
23/04/2026

Ya Allah, Ka koya mana yadda za mu dogara gareKa da gaske, ba kawai a lokacin wahala ba.πŸ€²πŸ©·πŸ–€πŸ•Š

23/04/2026

βœ¨πŸ˜πŸ˜πŸ’•βœ¨
23/04/2026

βœ¨πŸ˜πŸ˜πŸ’•βœ¨

Ya Allah, Ka ba mu ikon yin abin da yake daidai, Ka nisantar da mu daga duk abin da ba shi da amfani, Ka sa mu yi rayuwa...
22/04/2026

Ya Allah, Ka ba mu ikon yin abin da yake daidai, Ka nisantar da mu daga duk abin da ba shi da amfani, Ka sa mu yi rayuwa mai albarka 🀲πŸ₯Ί

Ya Allah, Ka gafarta mana dukkan abin da muka aikata na kuskure, Ka tsarkake mana zuciyarmu, Ka sa mu zama cikin bayinka...
22/04/2026

Ya Allah, Ka gafarta mana dukkan abin da muka aikata na kuskure, Ka tsarkake mana zuciyarmu, Ka sa mu zama cikin bayinka nagari 🀲

Awnβœ¨πŸ’•
21/04/2026

Awnβœ¨πŸ’•

Address

Kano Nigeria
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when asmau.jika posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share