24/05/2026
Zaku iya tuna wannan maganar
Da alama Arsenal sun samu hanya dodar na zuwa wasan karshe a bana.... Barcelona ce kawai mai dan dama-dama a layin da Arsenal take amma a daya bangaren ne akwai manyan arna sosai, Real Madrid, Man City, Liverpool da PSG.
Wacce kungiyar kuke yi wa fata a bana?