I.M.A SMART

I.M.A SMART Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from I.M.A SMART, Social Media Agency, TUDUN YOLA GATE 8, Kano.

22/08/2023

DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN KAII

An shiga zaman ɗar-ɗar a unguwannin Sheshe da Makwarari zuwa Kwanar Goda da ke birnin Kano.Hakan dai ya biyo bayan kashe...
30/06/2023

An shiga zaman ɗar-ɗar a unguwannin Sheshe da Makwarari zuwa Kwanar Goda da ke birnin Kano.

Hakan dai ya biyo bayan kashe wani matashi mai suna Yusuf mazaunin unguwar Sheshe da wasu ɓatagari s**a yi a Kwanar Goda.

Lamarin da ya janyo samun rikicin tsakanin unguwannin sai dai ƴan sanda sun kawo ɗauki inda s**a kora matasan da s**a yi yunƙurin neman ɗaukar fansa

Yanzu haka dai tuni unguwannin s**a ɗaɗe inda aka rufe shaguna da gidaje.

Dama an ɗauki tsawon lokaci ana zaman doya da manja tsakanin ɓatagarin matasan da ke waɗannan unguwanni.

Ya batun tsire ne a inda kuke?
29/06/2023

Ya batun tsire ne a inda kuke?

26/06/2023

Address

TUDUN YOLA GATE 8
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when I.M.A SMART posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share