UBS Beauty & Glow

UBS Beauty & Glow Barka da zuwa shafin UBS Beauty & Glow! ✨
Muna da ingantattun skincare products & supplements da zasu dawo miki da glow da confidence ɗinki 🤩.

Ki bamu dama mu zama sanadin murmushinki🥰

Ko ba zaki siya ba don Allah kiymin like share or comments 😍😍😍👏munada ingantattun supplement wanda zaki haske kiba da gl...
24/02/2026

Ko ba zaki siya ba don Allah kiymin like share or comments 😍😍😍👏

munada ingantattun supplement wanda zaki haske kiba da glowing in sha Allah

08105043775

WHITENING MOLATO SOAP SALLAH TAZO KI MALLAKI NAKI KIYI HASKE DA GLOWING 😍Wannan sabulun duniya ne whitening Molato soap ...
24/02/2026

WHITENING MOLATO SOAP SALLAH TAZO KI MALLAKI NAKI KIYI HASKE DA GLOWING 😍

Wannan sabulun duniya ne whitening Molato soap kenan duniyar kyau da hasken fata ranar da kika fara amfani dashi zakiji chanji ajikinki babu ruwanki da shafa mai 💃💃

Sanyi yazo karko bari jikinki ya lalace Wannan sabulun Yana gyara jiki sosai ya goge fata ya mayar dake kalar Madara kalar Hutu

Yana cire
Pimples
Acne
Spot
Glass
Yana saka haske me kyau bana bleaching ba Yana gyara fata sosai tayi laushi, haske da sheki
Masu jiki da baya daukar Mai ko soap ku gwada molato soap zakumun godiya

Molato din mu original ne ba fake din ba acikin 5days kadai zakiga kinzama kalar madara 😍

Roba 3k 2k 1500
Bucket 1ltr 8500
Face cream 3k

Muna bada sari kwasha kwasha kisamu Alkhairi 😍

Location kano muna turawa ko ina Insha Allah

Whatsapp number 08105043775

Molato soap kenan duniyar kyau da hasken  fata ranar da kika fara amfani dashi zakiji chanji ajikinki babu ruwanki da sh...
26/01/2026

Molato soap kenan duniyar kyau da hasken fata ranar da kika fara amfani dashi zakiji chanji ajikinki babu ruwanki da shafa mai wani irin haske da glowing yake sawa💃💃

Yana gyara jiki sosai ya goge fata ya mayar dake kalar Madara kalar Hutu

Yana cire
Pimples
Acne
Spot
Glass
Yana saka haske me kyau bana bleaching ba Yana gyara fata sosai tayi laushi, haske da sheki
Masu jiki da baya daukar Mai ko soap ku gwada molato soap zakumun godiya
Molato din mu original ne ba fake din ba acikin 5days kadai zakiga kinzama kalar madara 😍

Roba 3k 2k bucket 1ltr 8500 face cream 3k

Location kano Muna turawa ko ina muna bada sari

Whatsapp number 08105043775

Magic hair oil kenan abinci gashi 😍🌿 MAGIC HAIR OIL 😍Kina fama da:Karyewar gashi? Amosani ko kyaykayi a kai? Kwayewar ga...
26/01/2026

Magic hair oil kenan abinci gashi 😍
🌿 MAGIC HAIR OIL 😍

Kina fama da:

Karyewar gashi?

Amosani ko kyaykayi a kai?

Kwayewar gaban goshi ko keya?

Taurin gashi mai wahalar kitsowa?

To ga ingantaccen man gashi da yake:

✨ Sanya gashi yayi laushi da santsi

✨ Yana hana karyewa da zubar gashi

✨ Yana tsayin gashi cikin mako guda (1 week!)

✨ Yana sa baki da sheki sanyi yaxo kizo ki mallaki naki

Muna maraba da masu siye da dai-dai ko sari

Muna aika shi ko’ina da yardar Alla

Location: Kano

Price: ₦2500 1500

Whatsapp number 08105043775

Indai kingaji da yimiki sannu dasamiki lokacin haihu sister faka faka karmatan birni sukuma kwashe shi flat tummy combo ...
29/12/2025

Indai kingaji da yimiki sannu dasamiki lokacin haihu sister faka faka karmatan birni sukuma kwashe shi flat tummy combo wannan Hadin zai Cire Miki tebar da take damunki sosai tested and trusted ne

Flat tummy dinan cikin kwanaki zakiga results ya futo Sosai
Zai sa shape dinki ya futo Sosai duk Tumbi da yake damunki koh teba wannan zai Cire Miki su

Kina uwar gida kina fama da teba ina Kanta, Wata Tumbinta gar kusan gwiwarta yake..

Azo ayi Gyara aga results cikin kwanaki kadan 👏

Location kano Muna turawa ko ina

Whatsapp number 08105043775

WHITENING MILKY SOAP, WHITENING MOLATO SOAP AND FACE CREAM 😍Milky soap kenan, jiki duk madara!Kwanaki uku kacal zan baki...
11/12/2025

WHITENING MILKY SOAP, WHITENING MOLATO SOAP AND FACE CREAM 😍

Milky soap kenan, jiki duk madara!
Kwanaki uku kacal zan baki, insha Allah zaki fara ganin result — skin ɗinki zai yi haske, ya yi glowing 👌

Hanya mafi sauƙi da fatarki zatayi ɗodar haske mai kyau ba tare da wahala ba.
Baruwanki da shafa mai fatarki zatayi kalkal, ki yi ta walikiya kina sheki ✨

Yana ɗaukan jiki da fuska, yana goge kowanne irin tabo ko kuraje,
yana kuma maidake kalar madara zalla 🤍

Location: Kano — muna turawa ko ina.

Roba — 2k 1500

Bucket — 8500

Face cream — 3k

Glow oil — 3k

Lotion — 5k

WhatsApp or Call: 08105043775

Kyakkyawan hennah ❤️❤️🍂
05/12/2025

Kyakkyawan hennah ❤️❤️🍂

wa.me/08105043775WHITENING MOLATO SOAP AND MILKY SOAPHaske kikeso mai kyau? K**a Molato Soap ✨Haske kikeso sosai, kuraje...
21/11/2025

wa.me/08105043775

WHITENING MOLATO SOAP AND MILKY SOAP

Haske kikeso mai kyau? K**a Molato Soap ✨

Haske kikeso sosai, kuraje sun lalata miki skin?
K**a Molato Soap da Face Cream 🌸

Fari kikeso na aji, mai kyau da bin jiki?
Milky Soap yadace dake 🤍

Ina matuƙar son sabulanan nan, duk cikinsu kika ɗauki ɗaya tas, zai wankeki zai goge black spot, sunburn, knuckle,
ga skin ɗinki yayi kalan hutu Subhanallah, sai kin gwada 😍

Ina amare da uwar gida masu capacity kuzo a gyara skin!
Ke kanki sai kin burge kanki, bare oga 😘💃

Roba ₦2,000

1500 bucket ₦8,500

Face cream ₦3,000

Face oil ₦3,000

Face mask ₦5,000

Body lotion ₦5,000

Location Kano muna turawa ko ina

Whatsapp number 08105043775

🌿 Arabian Magic Hair Oil 😍 🌿✨ Guarantee ne! Idan kan man gashi ne Arabian Magic Oil, to ba zaki taɓa yin nadama ba!Yanzu...
18/10/2025

🌿 Arabian Magic Hair Oil 😍 🌿

✨ Guarantee ne! Idan kan man gashi ne Arabian Magic Oil, to ba zaki taɓa yin nadama ba!

Yanzu da sanyi yazo, lokaci ne ki mallaki naki.
Duk lalacewar gashin ki — ko sanko ne, ko karyewa, ko zubar gashi — wannan man zai gyara miki shi!

✅ Tsiro da gashi cikin sauri
✅ Maganin dandruff
✅ Hana zubar gashi
✅ Sanya gashi baki, laushi da sheƙi
✅ Maganin cinyewar gaban gashi
✅ Man kitson da yake matuqar gyaran gashi

2500 kacal!

Location: Kano
Muna turawa ko’ina cikin aminci!

WhatsApp: 08105043775

Kunga art editing dinan kuwa Masha Allah 😍 ku kawo abin sadaka kuma ae mukuLike and share
15/10/2025

Kunga art editing dinan kuwa Masha Allah 😍 ku kawo abin sadaka kuma ae muku

Like and share

wanne kalar kunshi xaki wannan satin🥰🥰🥰 ya kamata mata mu dage da lalle 😍 sbd ba karamin kankaro mana mutunci yake ba😂😂😂...
14/10/2025

wanne kalar kunshi xaki wannan satin🥰🥰🥰 ya kamata mata mu dage da lalle 😍 sbd ba karamin kankaro mana mutunci yake ba😂😂😂


Address

Brigade
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when UBS Beauty & Glow posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share