22/05/2024
CEX exchange babbar kasuwar crypto ce. Shekaru uku da s**a wuce tana chikin kasuwannin da s**a bawa mutanenmu yan arbitrage alkhairi sosai. CEX sun shigo sahun minings da akeyi a telegram.
Yanda Ake CEX Mining
Tsarin mining na CEX kala biyune, akwai Tap to Earn da kuma Farming.
๐ง Farko zakuyi rijista da link dake kasa. Yana dan yin delay na yan mintuna kafin su turo details bayan taba Start ๐
https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716285067556705
๐ง Bayan kun kammala rijista, daga kasa zakuga wasu icons guda hudu.
โ๏ธ Na farko shine Tap, wanda shine gurin Tap to Earn. Duk minti daya suna bada damar tapping 10 ne kacal, bayan kunyi tapping sai kuyi claiming na points dinku.
โ๏ธ Na biyu shine Tasks, wanda shine wajen yin tasks domin a samu points. Tasks din sun hada da yin rijista da kasuwarsu, inviting mutane, following dinsu a twitter, da sauransu. Kowanne task yanada nashi points din.
โ๏ธ Na uku shine Farm, wanda shine inda ake tara points (farming) duk bayan awa hudu ayi claiming dinsu. A farm, ba tapping ake ba, da kansu suke tara muku points din, bayan awa hudu kuyi claiming.
โ๏ธ Na hudu shine, anan zakuga duk points da kuka tara, tun daga kan wanda kukayi tapping, da wanda kuka samu ta hanyar farming, dama wanda kuka samu ta hanyar referrals.
https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716285067556705
Ubangiji Allah ya datar damu