Awa_24

Awa_24 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Awa_24, Media/News Company, Kano.

Labarai Babu Ƙari Babu Ragi Kuma
Akan Lokaci Ku Kasance Da Gidan Jaridar Awa_24 Kuyi Following Kuyi Like Tareda Share Ko Kusamemu A Follow the Awa_24 Domin Ƙarin Bayani 👉 Whatsapp Kawai 08099715417 Mun Gode

Dan Allah A Taya Mu Yada wa : Wannan baiwar Allah Mota ta bugeta akan titin Zaria zuwa Kaduna, Global Danmagaji, kuma an...
08/06/2026

Dan Allah A Taya Mu Yada wa : Wannan baiwar Allah Mota ta bugeta akan titin Zaria zuwa Kaduna, Global Danmagaji, kuma an sace wayarta a wurin da abin ya faru.

Yanzu haka tana asibitin mai suna Mummy maternity and Nursing home, Kwangila, don Allah a tayamu sh@ring ko za'a samu yan uwanta.

Ko kuma a kira wannan number wayan 09064064239.

Allah yasa a dace.

Jarumar Kannywood, Ummi Ibro ta yi aure. An ce jarumar mace ce mai ƙoƙarin yin sallah a kan lokaci. Sannan ta san halacc...
07/06/2026

Jarumar Kannywood, Ummi Ibro ta yi aure. An ce jarumar mace ce mai ƙoƙarin yin sallah a kan lokaci. Sannan ta san halacci wanda hakan ne ma ya sa ta yarda ake kiranta da Ummi Ibro duk da cewa marigayi Ibro ba mahaifinta ba ne, sai dai mutum ne da ya taimake ta a harkar Film Inji Ali Rabiu Ali

A zahiri yake; Peter Obi da Atiku duk sun fi Tinubu farin jini a halin yanzu. Hatta wani yankin yarbawa ma ya fara dawow...
07/06/2026

A zahiri yake; Peter Obi da Atiku duk sun fi Tinubu farin jini a halin yanzu. Hatta wani yankin yarbawa ma ya fara dawowa daga rakiyarsa. Saboda haka kada ka bari ayi wasa da kwakwalwarka. Tinubu na 3 zai yi a zabe mai zuwa. Mu ci gaba da aiki kawai!
Cewar Abba Hikima

Shigo Shafin Jaridar 👉 Awa_24 👈 Ta Nan, Ku Yi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...

Sabbin zafafan hotunan Rahama Sa'idu, matashiyar ƴar kasuwa mai Babban Kanti.Shigo Shafin Jaridar 👉 Awa_24 👈 Ta Nan, Ku ...
07/06/2026

Sabbin zafafan hotunan Rahama Sa'idu, matashiyar ƴar kasuwa mai Babban Kanti.

Shigo Shafin Jaridar 👉 Awa_24 👈 Ta Nan, Ku Yi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...

ALHAMDULILLAHA karshe 'yan kungiyar B0k0 Har@m sun sako mata da yarana kanana da dattawa kimanin mutum 416 wanda s**ayi ...
07/06/2026

ALHAMDULILLAH

A karshe 'yan kungiyar B0k0 Har@m sun sako mata da yarana kanana da dattawa kimanin mutum 416 wanda s**ayi garkuwa da su a garin Ngoshe dake karamar hukumar Gwoza jihar Borno

Mutanen sun shafe kusan tsawon watanni 2 a hannun 'yan ta'addan, inda s**a bukaci sai an biya kudin fansa biliyoyin Naira imba haka ba zasu aurar da matan

Jiya dai sun sako mutanen, sun dawo gida, ba wanda ya san me ya faru sai Allah

Muna fatan Allah Ya yaye mana wadannan masifu
Datti Assalafiy ✍️

KAJI RABO: Yadda Dan Asalin Jihar Bauchi, Zadok Yohanna Ya Rattaba Hannu A Kungiyar Kwallon Kafa Ta Brighton Dake Ingala...
07/06/2026

KAJI RABO: Yadda Dan Asalin Jihar Bauchi, Zadok Yohanna Ya Rattaba Hannu A Kungiyar Kwallon Kafa Ta Brighton Dake Ingala Bayan Zaman Teburin Unguwa A Nijeriya
Wanne fata Zakuyi Masa.?

Shigo Shafin Jaridar 👉 Awa_24 👈 Ta Nan, Ku Yi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...

Wani Dan Kasar Turkiyya Ya Auri Wata Bakanuwa, Maryam Garba UsmanWanne Fata Zakuyi Mata.?Shigo Shafin Jaridar 👉 Awa_24 👈...
07/06/2026

Wani Dan Kasar Turkiyya Ya Auri Wata Bakanuwa, Maryam Garba Usman
Wanne Fata Zakuyi Mata.?

Shigo Shafin Jaridar 👉 Awa_24 👈 Ta Nan, Ku Yi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...

INDA RANKA: An K**a Wata Mata Tana Gauraya Kàshìn̈ta Da Ƙullun Ƙosan Da Take SiyarwaLamarin dai ya auku a jiya a yankin ...
07/06/2026

INDA RANKA: An K**a Wata Mata Tana Gauraya Kàshìn̈ta Da Ƙullun Ƙosan Da Take Siyarwa

Lamarin dai ya auku a jiya a yankin Ikom dake jihar Cross River, inda jama'a s**a yi mata titseye bayan sun jima suna zarginta da ɓoye wani abu a cikin wani kwano, inda daga bisani aka gano cewa ķàsĥì ne.

Sheik Nuru Khalid Ya Soma Samun Sauƙi A Inda Yake Jinya A Ƙasar Saudiyya Bayan Da Yaje Aikin HajjiShigo Shafin Jaridar 👉...
06/06/2026

Sheik Nuru Khalid Ya Soma Samun Sauƙi A Inda Yake Jinya A Ƙasar Saudiyya Bayan Da Yaje Aikin Hajji

Shigo Shafin Jaridar 👉 Awa_24 👈 Ta Nan, Ku Yi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...

Uwargidan Tsohon Shugaban Ƙasa, Hajia Turai Umaru Musa Yar'adua Kenan Da Waɗanne Irin Ayyukan Alheri  Kuke Tuna Wada Ita...
06/06/2026

Uwargidan Tsohon Shugaban Ƙasa, Hajia Turai Umaru Musa Yar'adua Kenan

Da Waɗanne Irin Ayyukan Alheri Kuke Tuna Wada Ita Lokacin Tana Uwargidan Gwamna Da Kuma Shugaban Ƙasa?

Allah Ya Ƙara Lafiya Da Nisan Kwana!

Daga Jamilu Dabawa

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Awa_24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share