Dala fm muryar zamani

Dala fm muryar zamani Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dala fm muryar zamani, Radio Station, tarauni, Kano.

31/03/2020

Tare da Yusuf Nadabo Isma'il cikin shirin rahotanni daga 'yan biyar sarakan Zazu.

31/03/2020

Kungiyar kare hakkin dan adam ta Kasa, Human Right Network, ta bukaci Gwamnatin tarayya dama na jihohi da su yi duk mai yiyuwa wajen ganin sun samarwa da al’umma kayayyakin more rayuwa musamman a w…

31/03/2020
31/03/2020
31/03/2020

Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce, basu gamsu da yadda direbobi har yanzu suke shigowa jihar Kano ta barauniyar hanya da fasinjoji ba, a don haka zasu dauki matakan dakile ratsen …

31/03/2020

Sarkin kasuwar sabon gari, a jihar Kano, Alhaji Nafi’u Nuhu Indabo, ya bayyana cewa wajibi sai kowa ya bada tasa gudunmawar wajen yakar cutar covid-19. Sarkin kasuwar ya bayyana hakan ne loka…

31/03/2020

Yayin da jami’an lafiya da mahukunta suke bada shawarwarin takaita cakuduwa da al’umma da kuma yawaita wanke hannu domin kaucewa kamuwa da cutar Coronavirus, Dala FM ta ziyarci babbar kasuwar garin…

31/03/2020

Wani masanin tattalin arziki a Kwalejin ilimi ta Sa’adatu Rimi Dakta Abdussalam Muhammad Kani, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta kara yawan alkaluman kudaden da zata baiwa ‘yan Kasa rance da ake ki…

31/03/2020
19/02/2020

Shirin 'yan sanda da jama'a tare da Asma'u Sadik da kakakin rundar DSP Abdullahi Haruna Kiyawa wanda za su tattauna a kanharkokin tsaro musamman domin Kare rayukan al'umma baki daya.

19/02/2020

Address

Tarauni
Kano
181876

Telephone

+2349039586144

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dala fm muryar zamani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category