Taskar Sana'o'in Hannu

Taskar Sana'o'in Hannu Sana'o'in hannu sune mafita a wannan zamani. Koyi Sana'ar hannu domin tallafawa kanka a wannan zamani

3 in 1 Dubai 4500
09/04/2021

3 in 1 Dubai 4500

Large N3300Medium N2900
26/03/2021

Large N3300
Medium N2900

24/03/2021

Dannan subscribe domin samun shirye shiryenmu Mungode 🙏🏼

Wannan shine form dinmu, gamai bukata saiya tuntubemu domin cike masa a kuma bashi registration number. 08129795792Mungo...
20/03/2021

Wannan shine form dinmu, gamai bukata saiya tuntubemu domin cike masa a kuma bashi registration number. 08129795792

Mungode

19/03/2021

Aslm Alkm
Muna baku hakuri bisa shiru da kukajimu na tsawon wani lokaci, hakan ya farune bisa wasu tsare tsare da muka fito dashi zai bamu daman samun nasara inda muka dosa mudaku baki daya.
A yanzu insha Allah zamu cigaba da samar muku da shirye shiryenmu kamara yanda muka saba a baya. Zamu dinga tura muku videos na sana'ar dinkin JAKA a duk ranar Litinin ( Monday) inda kuma zamu dinga koya muku yanda ake wasu sana'o'in nadaban A ranar Juma'a insha Allah.

Domin morar wannan gara basa akoda yaushe akwai bukatar ka/ki yi rigista damu zamu baka/ki registration number dakuma I.D number sannan musaka/ki a group din da zamu dinga gabatar da wannan shiri kai tsaye.

Gaduk mai bukatar yin rigista yayi mana magana kai tsaye ko kuma ya tuntubi Admin domin cike Form ko yanememu ta wannan number 08129795792

Kamar kullum take burinmu shine koya yanemi na kanshi ta hanyar halak.

Takenmu shine SANA'AR HANNU JARICE✊🏼

Mun gode.

14/03/2021
14/03/2021
All stones ( matching stones)Medium N1300Available
08/03/2021

All stones ( matching stones)
Medium N1300
Available

N2500Available
08/03/2021

N2500
Available

4yrds N27003yrds N2500Available 👌🏼
22/02/2021

4yrds N2700
3yrds N2500
Available 👌🏼

Address

Na'ibawa Kano
Kano
700231

Telephone

+2348129795792

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taskar Sana'o'in Hannu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category