Musbin muhd page

Musbin muhd page Muna kawo muku reaction videos da funny 🤣 clips masu ban dariya! Ku biyo mu don jin dadin abubuwa masu kayatarwa da ban dariya ba kakkautawa !😁

27/03/2025

Watch, follow, and discover more trending content.

With Larabeey – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers! 🎉
04/03/2025

With Larabeey – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers! 🎉

19/02/2025
17/02/2025
16/02/2025
BABBAR MAGANA: Wannan takaddar ta nuna 1GB na MTN SME Data zai koma kusan dubu daya da wani abu (1k). A tsohon farashi N...
11/02/2025

BABBAR MAGANA: Wannan takaddar ta nuna 1GB na MTN SME Data zai koma kusan dubu daya da wani abu (1k).

A tsohon farashi Naira dubu 275,000 MTN suke bada sarin kowane 1TB inda 1GB yake kamawa 268.5 kacal, duk wanda kaga ya saida 1GB na SME kasa da Naira 268.5 to ya samu kati mai sauki ne wurin sarin Datar.

A wannan takaddar kuma ta nuna 1TB zai koma miliyan 1,080,000 kowane 1GB zai koma Naira dubu daya 1,054. Muda muke sana'ar saida Data sai munfi kowa shiga damuwa idan wannan farashin ya zamo gaskiya, domin wallahi cinaki sai yaja baya sosai.

Allah ya kyauta.

Address

Sumaila
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Musbin muhd page posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category