Umar Empire

Umar Empire Men’s wear 👔
Motivation 💡

03/05/2026

Menene banbanci tsakanin neman kudi 💴
Da Sana’a ??

🧵 Samun Nasara ba da gaggawa yake zuwa ba…Kamar saka zare cikin allura ne —idan ka kasa sau ɗaya, ba fasawa za ka yi ba....
03/05/2026

🧵 Samun Nasara ba da gaggawa yake zuwa ba…

Kamar saka zare cikin allura ne —
idan ka kasa sau ɗaya, ba fasawa za ka yi ba.
Kana sake gwadawa Kana ƙara maida hankali Kana gyara kuskuren.

Rayuwa ma haka take.

Nasara tana buƙatar:
• Haƙuri
• Jajircewa
• Ƙoƙari ba tare da gajiya ba

Ka tuna:
Ba wanda ya zama babba a rana ɗaya.
Ba wanda ya kai kololuwa ba tare da ya sha wahala ba.

Address

Kano
700001

Telephone

+2348161603982

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar Empire posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Umar Empire:

Share