
07/07/2025
A wasu hotuna da shelkwatar rundunar sojin Najeriya to fitar, an samu nasarar kashe yan ta’adan boko haram da dama, tareda lalata sansanin su a yankin tsaunin Mandara dake jahar Borono a arewa maso yanmacin kasar. Mayakan dai sun dade suna ta’adanci a yankin, inda suke kashe mutane da kuma garku...