20/03/2026
Ƙasar Afghanistan
A duk duniya anan ne zakaje kaga ɗan sanda da jallabiya da da wando daidai da sunnah
🔍 'Yan Sanda na Taliban sune masu tabbatar Tabbatar da Shari'a a Afganistan
Rundunar 'yan sandan kasar Afghanistan ta Taliban na tabbatar da doka a kasar ta Afganistan, tare da mai da hankali kan tsarin shari'a da kuma kula da kyawawan dabi'u.
Tana da mambobi 200,000, duniyar yamma suna ganin su a matsayin masu aiwatar da tsauraran dokoki, musamman na haƙƙin mata da ƴancinsu.
Ga dokokin kamar haka
- Tilastawa mata saka hijabi
-tabbatar da motsin mata da muharramai wanda
Ake ganin haka a matsayin Takurawa mata motsi da aikin yi
- Laifin jama'a da kisa ta hanyar Rajamu idan Aka K**a mazinaciya da mazinaci ta hanyar rajamu da yanke hannu
Akwai karancin saɓawa shari’ar Allahnfiye da kowace ƙasa A duniya A ƙasar ta Afghanistan
Masu s**a suna nuna damuwa game da yancin ɗan adam da yanci a ƙarƙashin mulkin Taliban.
Shin tsakanin ka da Allah zaka iya rayuwa A Afghanistan?
Menene ra'ayinku game da aiwatar da doka na Taliban? 🤔