Muhd Sheka

Muhd Sheka | Executive Founder: OpenMind Global |
| Quantitative Crypto Trader |
| Master Trader |

Telegram Channel: https://t.me/openmind_global
(799)

Mun fara daukar sababbin Daliban BRITec na Bauchi, zamu fara karatu sati mai zuwa. Kuma ni da kaina zanje Bauchi a fara ...
14/04/2025

Mun fara daukar sababbin Daliban BRITec na Bauchi, zamu fara karatu sati mai zuwa. Kuma ni da kaina zanje Bauchi a fara tare dani In Sha Allah, Daliban Basic Da Trading Class.

Akwai Ragin Kaso 50% na kudin karatu da already mukayi na Daliban BRITec, sannan still mun fara daukar Daliban Gombe suma zamu fara next Month In Sha Allah.

Zaka Iya Yiwa Numbobin Nan Magana:

BRITec Bauchi: 07060862761
BRITec Africa: 09069554226
Muhd Sheka : 08134047428

BARKA DA DARE!

14/04/2025

ALHAMDULILLAH
Mun godewa Allah da Ni'imomin da yayi mana, musamman na Crypto.

14/04/2025

Akwai Ragin Kaso 50% na kuɗin Registration da mukayi a BRITec Physical Class.

16/01/2025
15/01/2025

Key rules for evaluating new AI coins:

-Avoid coins less than 48 hours old.

-Be cautious with projects focused on price action.

-Prioritize projects with live products over those without.

-Be skeptical of projects built solely on promises.

-Steer clear of projects duplicating existing ideas.

Yadda DePIN Zai Zama Hanya Mafi Kyawu Don Samun Kudi a Shekarar 2025Ka yi tunanin samun $500 a mako ta hanyar amfani da ...
02/01/2025

Yadda DePIN Zai Zama Hanya Mafi Kyawu Don Samun Kudi a Shekarar 2025

Ka yi tunanin samun $500 a mako ta hanyar amfani da wayarka ko kwamfutarka. DePIN (Decentralized Physical Infrastructure Networks) na ba ka damar yin hakan!

Yadda DePIN Ke Aiki:

DePIN na amfani da fasahar blockchain don gudanarwa da kula da kayan aikin zahiri. Ba kamar tsarin gargajiya da ke karkashin gwamnati ko kamfanoni masu zaman kansu ba, DePIN yana rarraba iko zuwa hannun masu amfani da shi. Abin da ya fi kayatarwa shi ne: wadannan ayyukan suna ba ka lada da kudin token don shiga ciki, suna ba ka babbar dama don samun kudi.

Idan kana son shiga wannan sabuwar hanyar samun kudi, ga jerin ayyuka da za su taimaka maka ka sami har zuwa $1,000 a mako:

1. Grass ($GRASS)

Grass yana gina kundin bayanai na farko da masu amfani s**a mallaka wanda ya tattara dukkan bayanan yanar gizo ta hanyar bude tsarin bincike. Fiye da mutane miliyan 3 sun riga sun shiga wannan aiki, kuma yana ba ka babbar dama don samun kudi.

Yadda Za Ka Fara Samun Kudi da Grass:

Aje ayi register ta Grass App anan app.getgrass.io

Me computer yayi masu smartphone kuma suyi Extension dinsa a Mises browser

A cikin dashboard ɗinka, sai ka dannan "Refresh" idan ka ga "Connected" sai kai click don fara samun points

2. Nodle Network ($NODL)

Nodle yana amfani da wayoyi masu hannu wajen samar da hanyar sadarwa mai zaman kanta, yana tattara bayanan duniya sannan yana ba masu amfani lada da kudin $NODL.

Yadda Za Ka Fara Samun Kudi da Nodle:

Kayi download na Nodle App a wayarka.nodle.com/nodle-app

Sai kayi connecting da walet ɗinka

Anan zaka kunnan Bluetooth ɗinka kuma ka kasance a haɗe da network din wayarka. Data a kunne always

3. Hivemapper ($HONEY)

Hivemapper wani dandamali ne na “Drive-to-Earn” inda masu amfani ke tattara hotunan tituna masu inganci ta hanyar dashcams, sannan su samu kudin $HONEY.

Yadda Za Ka Fara Samun Kudi da Hivemapper:

Ka je Hivemapper website. bee.hivemapper.com

Za a iya siyan dashcamera akan $489 a Ali express, batada tsada ka saka a motarka.

Za a iya duba website nasu don ganin yadda mutum zai iya tara point masu yawa saitawa

4. Rivalz Network ($RIZ)

Rivalz yana amfani da bayanan sirri don ƙirƙirar aikace-aikacen AI, yana ba masu amfani lada don raba bayanansu da kuma cike ayyukan zamantakewa.

Yadda Za Ka Fara Samun Kudi da Rivalz:

Aje website nasu na Rivalz. rivalz.ai

Zaka download na app dinsu don fara aiki da na'urar node dinsu

Mutum zai iya duba website nasu na sadarwa da sauran abubuwa don samun $RIZ.

5. Hivello

Hivello yana ba ka damar samun kudin shiga ta hanyar raba kayan kwamfutarka a matsayin wani ɓangare na hanyar sadarwa mai zaman kanta.

Yadda Za Ka Fara Samun Kudi da Hivello:

Ka je Hivello Official. hivello.io

Ayi download na app dinsu , sai kayi register da email zasu baka link na register. Sai a jira waitlist daganan

Me Yasa DePIN Ke da Mahimmanci?

DePIN ba wai kawai don samun kudi ba ne—amma don gina tsarin sadarwa na zamani da ke karkashin ikon masu amfani. Tare da irin wadannan ayyuka, za ka iya samun kudin shiga ba tare da wani babbar jari ba, farko ko kwarewa ta Blockchain ba.

31/12/2024

Tunda nayi Posting ɗin Crypto Vs Forex.
Ƴan Forex sai DM suke, suna zagi na.
🤣🤣🤣

26/12/2024

Ku Saurari Videon Bayani Akan $KAITO_AI Da Yadda Zaka Samu $300-$600

Kaito_Ai zasu raba 0.1 ETH zuwa ga mutane 500 kowanne zai samu $300 daga na dubu daya 1000-500 a Leaderboard nasu, sannan daga na 500-1 zasu bayar da 0.2 ETH kowanne zai samu $600.

"Ranar 1 January Zasu Raba"

Wannan kawai iyakar Giveaway ne na karshen shekara, banda Airdrop nasu na $YAP wanda shima yana daf da zuwa. Yanzu kowanne a cikin mu yana da damar riƙe wuta ya tsaya cikin Top 1000.

BARKA DA DARE!

26/12/2024

Kuyi "Follow To Follow" mai amfani na PHANTOM WALLET AIRDROP, ga username ɗina kowa ya ajiye nasa ayi Following.

Gashi An Kusa Launch Na Wannan Project Ɗin....🤔🤔🤔Wai dan Allah ni kadai nake yi ne, ko kuwa akwai mutanen da sukeyi. Nid...
25/12/2024

Gashi An Kusa Launch Na Wannan Project Ɗin....🤔🤔🤔

Wai dan Allah ni kadai nake yi ne, ko kuwa akwai mutanen da sukeyi. Nidai naji ko kadan ba'a zancen sa, kodai duk mun manta dashi ne...🤔🤔🤔

13/12/2024

Barka Da Safiya

BACK TO BUSINESS

08/12/2024

Kwana Biyu Bana Video, Saboda Ina Gyaran Office. Ina Nan Dawowa Next Week In Sha Allah.
😎😎😎

Address

Court Road, Suit No. 16 Haneefa Plaza Opp Kuntau Science Academy
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhd Sheka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share