Autan media - Amanar Maliya Kofa

Autan media - Amanar Maliya Kofa An bude wannan PAGE din ne badon komaiba, ba don kowa ba sai don Maigida Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa. Nagode

Kuma za'ayi iya bakin kokari wajen ganin cewa anayin aikin da ya kamata a wannan shafi. Wannan group din an budeshi ne domin yada bayanai daga fadar maigirma Hon Abdulmumin Jibrin Kofa Jarman Bebeji

07/04/2022
NAWA GWANIN ✊💪          (Page 3)Kamar yadda a satin da ya gabata na sanar da cewa a cigaban shirin NAWA GWANIN zamuji ai...
07/08/2021

NAWA GWANIN ✊💪
(Page 3)
Kamar yadda a satin da ya gabata na sanar da cewa a cigaban shirin NAWA GWANIN zamuji aikin alkhairin da Hon Kofa ya fara yi bayan ya daukarwa al'umarsa alkawarin halacci a garesu. Yau gashi munzo da labarin alfahari da ya tabbatar mana cewa Hon Maliya Kofa Danhalak ne, kuma mai fada da cikawa.

👇 👇 👇
A ranar 12 ga watan 2 na shekarar 2020, Maigirma *Hon Abdulmumin Jibrin* Kofa yayi rabon tallafin kudade ga marayu masu yawa.

Tallafin marayun ya hada da Maza da Mata, musamman ma kananun yara.

A ranar wannan taro ne ya saka hoton Maigirma Gwamnan Jihar Kano *Dr Abdullahi Umar Ganduje*, a jikin poster din taron domin girmamawa.

Wannan ya zamo hidima ga:-
- Addinin Musulunci
- Al'umma
- Da kuma Gwamnati baki daya.
Dafatan Allah yayiwa Hon Maliya Kofa sakayya da mafificin alkhairi.
- Ameen....
✍️ Usman Umar Hamisu
= Garkuwan Hon Abdulmumin Jibrin

Address

Kofa
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Autan media - Amanar Maliya Kofa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Autan media - Amanar Maliya Kofa:

Share

Category