Garo Radio and TV

Garo Radio and TV MURYAR HADA KAN AL'UMMA
Whatsapp 07066832421

HOTUNA: Yadda Yahudawa ‘yan k**a-wuri-zauna a Isra’ila s**a nemi mafaka a tashoshin jiragen ƙasa na ƙarƙashin ƙasa bayan...
18/06/2025

HOTUNA: Yadda Yahudawa ‘yan k**a-wuri-zauna a Isra’ila s**a nemi mafaka a tashoshin jiragen ƙasa na ƙarƙashin ƙasa bayan hare-haren Iran sun hana su kwana a gidajensu.

HOTUNA: Yadda Iran ta ƙaddamar da sabbin hare-haren mak**ai masu linzami zuwa birnin Tel Aviv, na Isra'ila a safiyar yau...
16/06/2025

HOTUNA: Yadda Iran ta ƙaddamar da sabbin hare-haren mak**ai masu linzami zuwa birnin Tel Aviv, na Isra'ila a safiyar yau Litinin.

Faransa da Jamus da Birtaniya na son su shiga tsakani domin a zauna teburin sulhu da Iran, inji ministan harkokin wajen ...
15/06/2025

Faransa da Jamus da Birtaniya na son su shiga tsakani domin a zauna teburin sulhu da Iran, inji ministan harkokin wajen Jamus.

Rikici ya barke a wani taron jiga-jigan jam’iyyar APC na yankin Arewa maso Gabas da aka gudanar a yau Lahadi a jihar Gom...
15/06/2025

Rikici ya barke a wani taron jiga-jigan jam’iyyar APC na yankin Arewa maso Gabas da aka gudanar a yau Lahadi a jihar Gombe, bayan da mataimakin shugaban jam’iyyar na ƙasa mai kula da yankin, Comrade Mustapha Salihu, ya kasa ambaton sunan mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima yayin da yake goyon bayan shugaba Bola Ahmed Tinubu domin zarcewa wa’adi na biyu.

Shugaban ƴan sandan ƙasa ya bayar da umurnin a kamo mai magana da yawun Gwamnan Kano akan zargin cin zarafin Ganduje.
15/06/2025

Shugaban ƴan sandan ƙasa ya bayar da umurnin a kamo mai magana da yawun Gwamnan Kano akan zargin cin zarafin Ganduje.

Iran ta dakatar da jigilar dawo da alhazai sak**akon yaƙin da ta ke da Isra'ila
15/06/2025

Iran ta dakatar da jigilar dawo da alhazai sak**akon yaƙin da ta ke da Isra'ila

Hedikwatar Tsaro ta Nijeriya ta tabbatar da k**a wani ɗan kasar China bisa zargin taimaka wa ƴan ta’adda
15/06/2025

Hedikwatar Tsaro ta Nijeriya ta tabbatar da k**a wani ɗan kasar China bisa zargin taimaka wa ƴan ta’adda

Gwamnatin Tarayya tana ɗaukar manyan matakai domin farfaɗo da tattalin arzikin kasar - Mohammed Idris
15/06/2025

Gwamnatin Tarayya tana ɗaukar manyan matakai domin farfaɗo da tattalin arzikin kasar - Mohammed Idris

Rundunar 'Yan Sanda ta k**a wani matashi a jihar Bauchi bisa zargin satar bayanan mutane ta yanar gizo
15/06/2025

Rundunar 'Yan Sanda ta k**a wani matashi a jihar Bauchi bisa zargin satar bayanan mutane ta yanar gizo

Wike ya jagoranci wasu tsofaffin gwamnonin PDP don ganawa da Tinubu
15/06/2025

Wike ya jagoranci wasu tsofaffin gwamnonin PDP don ganawa da Tinubu

Jami'an agaji a Jamhuriyar Demokradiyyar Congo sun sake gano ƙarin gawarwaki 26 ranar Asabar, bayan wani mummunan hatsar...
15/06/2025

Jami'an agaji a Jamhuriyar Demokradiyyar Congo sun sake gano ƙarin gawarwaki 26 ranar Asabar, bayan wani mummunan hatsarin kwale-kwale a arewa maso yammacin ƙasar, wanda ya kawo adadin waɗanda s**a mutu zuwa sama da 60.

Amurka ta gargadi ‘yan kasarta da su yi gaggawar ficewa da Iran kuma kada wasu su je kasar.
15/06/2025

Amurka ta gargadi ‘yan kasarta da su yi gaggawar ficewa da Iran kuma kada wasu su je kasar.

Address

Wuse

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Garo Radio and TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share