
16/07/2025
Mu kiyayi cin mutuncin mutane.
Ibada ba kawai azumi da salla ba ne, k**aiwa daga cin mutuncin mutane babbar ibada ne, domin wani zai kwana yana salla ya wuni yana azumi amma a bayar da ladan ga waɗanda ya ciwa mutunci, shi kuma ya tashi ranar Alƙiyama mitsiyaci.