KBTnews

KBTnews Labarai da dumi duminsu da harshen hausa zallah new news

03/10/2024
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Sulaiman Gama Ruwa Baba, Muftahu Ishaq Ahamad, Nura Adam ...
02/10/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Sulaiman Gama Ruwa Baba, Muftahu Ishaq Ahamad, Nura Adam Ibrahim, Aminu A Sheka

Ya kuke kallon irin rawar da  AMB.YUSIF OGAN BOYE, zai taka a karamar hukumar NASARAWA?
29/09/2024

Ya kuke kallon irin rawar da AMB.YUSIF OGAN BOYE, zai taka a karamar hukumar NASARAWA?

Don Kawai Mijinki Yana Yi Miki Hidima Ke Da 'Ya'yanki, Ba Hakan Ne Zai Sa A Kira Shi Da Mutumin Kirki Ba, Hakkinsa Ne Ya...
29/09/2024

Don Kawai Mijinki Yana Yi Miki Hidima Ke Da 'Ya'yanki, Ba Hakan Ne Zai Sa A Kira Shi Da Mutumin Kirki Ba, Hakkinsa Ne Ya Nuna Muku Kauna, Kariya Da Kuma Hidimtawa Iyalansa, Cewar Na'ima Hudu

Me za ku ce?

Ana Cigaba da Gyaran Filin Wasa na Sani Abacha Stadium.
29/09/2024

Ana Cigaba da Gyaran Filin Wasa na Sani Abacha Stadium.

Shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Umar Ganduje ya jajantawa iyalan yan sanda da s**a mutu a jihar Kano. Duba karin bayan...
29/09/2024

Shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Umar Ganduje ya jajantawa iyalan yan sanda da s**a mutu a jihar Kano. Duba karin bayani a sashen sharhi.

Yi mana mentioned din abokin Ka na Facebook guda daya, Wanda zaka nemi kudi emergency a gunsa kuma ya baka.Sai mun hade ...
29/09/2024

Yi mana mentioned din abokin Ka na Facebook guda daya, Wanda zaka nemi kudi emergency a gunsa kuma ya baka.

Sai mun hade a comment section?

FADA mana sunan abu guda daya Wanda kudi bazai iya Siya BA?
29/09/2024

FADA mana sunan abu guda daya Wanda kudi bazai iya Siya BA?

Za mu daukaka kara don neman a cire Ganduje daga shugabancin APC - 'Yan Arewa ta Tsakiyar Nijeriya~ DCL Hausa
29/09/2024

Za mu daukaka kara don neman a cire Ganduje daga shugabancin APC - 'Yan Arewa ta Tsakiyar Nijeriya

~ DCL Hausa

Babbar Magana: "Za Mu Iya Sàìťawa Mutum Kaddara Mai Kyau Tare Ďa Ķýawàwàɲ Dabi'u Tun Kafin Samun Cikinsa Zuwa Ya Zo Duni...
29/09/2024

Babbar Magana: "Za Mu Iya Sàìťawa Mutum Kaddara Mai Kyau Tare Ďa Ķýawàwàɲ Dabi'u Tun Kafin Samun Cikinsa Zuwa Ya Zo Duniya"_Inji Imam Assufiyyu

Imam Habibi Abdallah Assufiyyu, shahararren Malami kuma Shugaban Kungiyar Malamai Masana Ilimin Taurari Na Kasa (FANIS) ya ce "Muna iya śàìțàwa wanda ba a haifa ba kýaķķýawan kaddara da dabi'u masu inganci tun kafin a samu cikin sa zuwa a haife shi ya zo duniya, a karshe kuma ya samu muwafaka mai girma a rayuwa. Saboda haka wannan al'amari ne da iyaye ya kamata su maida hankali akai domin samarwa 'ya'yan su kyakkyawar gobe.

Shehin Malamin ya kara da cewa "Kuma a shirye muke domin taimaka ma dukkan wanda yake son ya ga haka ta faru ga rayuwar 'ya'yansa, wanda zai sa su samu sauki wajen tarbiyar 'yantar da su a rayuwa".

Ta hanyar amfani da Ilimin Falaki dan Adam zai samu ingantacciyar rayuwa mai cike da tsari da manyan nasarori wadanda tunani ko hankali bazai iya hikayo su ba, batare da jingina ga doron ilimi ba".

Me za ku ce?

Address

Kumbotso LGA
Kano
KYC

Telephone

0809249889

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KBTnews posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share