Zinariyya

Zinariyya Kafar yada Labaran Duniya da labaran Wassanni, Kannywood, da sauransu

11/07/2024

πŸ“Œβœ…Barkanku da war haka

Gwamnatin Nijeriya na duba yiwuwar hana hawa babur da haΖ™ar ma’adanaiπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡https://zinariyya.com/2022/07/21/najeriya-...
21/07/2022

Gwamnatin Nijeriya na duba yiwuwar hana hawa babur da haΖ™ar ma’adanai
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
https://zinariyya.com/2022/07/21/najeriya-2/

A yau Alhamis ne dai Majalisar Ƙoli ta Tsaro ta bayyana yiwuwar hana hawa babura da hakar ma’adinai domin tsaro

An canja alΖ™alin da ke yin shari’a ta AbduljabbarπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡https://zinariyya.com/2022/07/21/kano-9/
21/07/2022

An canja alΖ™alin da ke yin shari’a ta Abduljabbar
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
https://zinariyya.com/2022/07/21/kano-9/

An canja alΖ™alin da yake yiwa Abduljabbar Nasir Kabara Wanda ake zargin yayi batanci ga Annabi shari'a a Kano

Ƙungiyar malaman Jami'oi ASUU ta magantu kan wa'adin kawo karshen yajin aikin da Buhari ya bayar.πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡https://zinari...
20/07/2022

Ƙungiyar malaman Jami'oi ASUU ta magantu kan wa'adin kawo karshen yajin aikin da Buhari ya bayar.
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
https://zinariyya.com/2022/07/20/asuu-11/

Kungiyar malaman Jami’o’i ta Ƙasa, ASUU ta ce wa’adin makonni biyun da shugaban Ζ™asa Buhari ya bayar domin warware matsalolinta yayi yawa

Shugaban Jam'iyyar APC na Ƙasa yace Nasarar da PDP ta samu a zaΙ“en Osun babban darasi ne ga APCπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡https://zinariyy...
20/07/2022

Shugaban Jam'iyyar APC na Ƙasa yace Nasarar da PDP ta samu a zaΙ“en Osun babban darasi ne ga APC
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
https://zinariyya.com/2022/07/20/apc-29/

Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, ya ce kayin da jam’iyyar ta sha a zaben gwamnan jihar Osun zai zama darasi ga jam’iyyar.

Yanzu-Yanzu: Buhari ya fusata, ya ba ministan ilimi mako biyu ya kawo karshen yajin aikin malaman ASUU.πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡https://z...
19/07/2022

Yanzu-Yanzu: Buhari ya fusata, ya ba ministan ilimi mako biyu ya kawo karshen yajin aikin malaman ASUU.
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
https://zinariyya.com/2022/07/19/asuu-10/

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba da umarnin kawo karshen yajin aikin Malaman ASUU nan da makwanni biyu kacal

Ma’aikatan Jiragen Sama Za Su Fara Yajin Aikin Goyon Bayan ASUUπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡https://zinariyya.com/2022/07/19/anap/
19/07/2022

Ma’aikatan Jiragen Sama Za Su Fara Yajin Aikin Goyon Bayan ASUU
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
https://zinariyya.com/2022/07/19/anap/

Kungiyar Ma’aikatan Jiragen Sama ta Najeriya (ANAP) ta yi barazanar fita yajin aiki hadi da zanga-zanga a ranar 26 da 27 ga watan Yuli

Halin da malaman jami’o’in Najeriya s**a shiga saboda rashin albashi.πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡https://zinariyya.com/2022/07/18/asuu-9/
18/07/2022

Halin da malaman jami’o’in Najeriya s**a shiga saboda rashin albashi.
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
https://zinariyya.com/2022/07/18/asuu-9/

Jama'a da dama na mamaki kan yadda malaman jami'o'in Najeriya ke rayuwa a Ζ™asar ganin cewa sun shafe kusan wata biyar ba tare da Albashi ba

’Yan Kwadago Za Su Yi Zanga-Zangar Kwana 2 Don Goyon Bayan ASUUπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡https://zinariyya.com/2022/07/18/nlc/
18/07/2022

’Yan Kwadago Za Su Yi Zanga-Zangar Kwana 2 Don Goyon Bayan ASUU
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
https://zinariyya.com/2022/07/18/nlc/

Kungiyar Kwadago ta Kasa (NLC) ta ce za ta gudanar da zanga-zanga a ranakun 26 da 27 na watan Yulin 2022 don nuna goyon bayan ASUU)

Gwamnatin Kano ta hana yin hayar adaidaita sahu daga Ζ™arfe 10 na dare.πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡https://zinariyya.com/2022/07/18/kano-8/
18/07/2022

Gwamnatin Kano ta hana yin hayar adaidaita sahu daga Ζ™arfe 10 na dare.
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
https://zinariyya.com/2022/07/18/kano-8/

Gwamnatin jihar Kano ta hana yin hayar babur mai Ζ™afa uku, wanda a ka fi sani da adaidata sahu bayan Ζ™arfe 10 na dare.

Gwamnan Zamfara ya dakatar da Sarkin da ya baiwa Ι—an ta'adda sarautaπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡https://zinariyya.com/2022/07/18/zamfara/
18/07/2022

Gwamnan Zamfara ya dakatar da Sarkin da ya baiwa Ι—an ta'adda sarauta
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
https://zinariyya.com/2022/07/18/zamfara/

Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle, ya dakatar da wani Sarki Aliyu Marafa, bisa bada sarautar Sarkin Fulani ga shugaban Ζ΄an fashin daji

Gwamnatin Kano Ta Kulle Kwalejojin Koyon Aikin Asibiti 26 a JaharπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡https://zinariyya.com/2022/07/15/kano-7/
15/07/2022

Gwamnatin Kano Ta Kulle Kwalejojin Koyon Aikin Asibiti 26 a Jahar
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
https://zinariyya.com/2022/07/15/kano-7/

Gwamnatin Kano Ζ™arΖ™ashin Jagorancin Dr Abdullahi Umar Ganduje Ta Kulle Kwalejojin Koyon Aikin Asibiti 26 a Jahar

ASUU Sunyi Martani ga kalaman Shugaban Ζ™asa Buhari.πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡https://zinariyya.com/2022/07/13/asuu-8/
13/07/2022

ASUU Sunyi Martani ga kalaman Shugaban Ζ™asa Buhari.
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
https://zinariyya.com/2022/07/13/asuu-8/

Ƙungiyar malaman Jami'oi ASUU Tayi Martani kan kalaman Shugaban Ζ™asa Muhammadu Buhari cewa ya samu kwamitin Briggs

APC jam’iyyar β€˜yan ta’adda ce inji HURIWAπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡https://zinariyya.com/2022/07/12/apc-27/
12/07/2022

APC jam’iyyar β€˜yan ta’adda ce inji HURIWA
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
https://zinariyya.com/2022/07/12/apc-27/

Kungiyar Marubuta Kare Hakkokin Dan Adam ta Najeriya, HURIWA, ta suffanta jam’iyya mai mulki ta APC a matsayin jam’iyyar Ζ΄an ta’adda.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zinariyya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zinariyya:

Share