Ibrahim Umar Pinkhaleel

Ibrahim Umar Pinkhaleel Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ibrahim Umar Pinkhaleel, Media, Hotoro, Kano.

29/03/2025

Alhamdulillah Gobe take Sallah.
Allah kasa ibadar da mukayi karbabbiya ce.

20/03/2025
26/02/2022

WhatsApp Group Invite

Datti AssalafiyELON SafeMoonElon Safemoon Sabon token ne da za'a kaddamar dashi nan da wani lokaci kadan idan Allah Ya y...
10/07/2021

Datti Assalafiy
ELON SafeMoon

Elon Safemoon Sabon token ne da za'a kaddamar dashi nan da wani lokaci kadan idan Allah Ya yadda, kuma za'ayi launching dinsa a Pancakeswap domin a fara trading

An gina Elon Safemoon akan tsari guda 3 wanda zai bada ma'ana
👇
(1) Reflection: Duk wanda ya mallaki token yayi holding to akwai wani kaso na riba da za'a samu idan anyi kasuwanci

(2) Liquidity Provider: tsari ne wasu token wanda ake bada dama ga manyan 'yan kasuwa su saka liquidity akan token din da basu s**a kirkira ba, amma zasu iya saka liquidity domin samun riba, kuma hakan hakan zai karawa token din karfi da kuma tasiri

(3) Burn: wadanda s**a kirkiri Elon SafeMoon sunyi tsari na burning wanda zasuyi burning wasu adadi na token dinsu domin su cimma abinda s**a tsara akan token din, saboda yayi karanci a kasuwa darajarsa ta hau da wuri

An kirkiri Elon SafeMoon saboda wadanda s**a sayi wasu token s**a samu matsala token din baya motsi, da kuma faduwar darajar kasuwar Crypto da aka fuskanta a baya bayan nan, da manufar Elon Safemoon ya share musu hawaye Insha Allah

Kasuwancin Crypto yana bukatar bincike da kuma gamsuwa, don haka nake bada shawara duk wanda zaiyi mu'amala da wani Crypto ya gudanar da nasa binciken, sannan ya samu gamsuwa

Zaku iya shiga group telegram domin ku saurari bayanan masu muhimmanci daga garesu
https://t.me/elonsafemoon
Kuma yau din aka fara free sale nashi ga duk mai bukata sai yayi sauri ya Mallaka ya ajiye zuwa wani dan lokaci ya samu riba mai tarin yawa da yardar Allah!

Allah Ya tabbatar mana da alkhairi

Elon SafeMoon Protocol is a decentralized finance (Defi) token, princely is a SafeMoon Fork.

27/12/2020

Assalamu alaikum, yan uwa masu albarka barkanmu da war haka.

19/06/2020

Assalamu Alaikum!
Yan uwa da abokan arziqi barkan mu da Juma'a fatan Allah yasa munyi Sallah lafiya, Allah ya karbi dukkan Ibadunmu Ameen.

29/05/2020

Those who believed in Allah and the Last Day, should either to speak Good or keep silent...
Happy Sallah to all, May Allah accept our act of Ibadah.

20/05/2020

Me Ya Sa Tun A Karon Farko Gwamna Yahaya Bello Na Jihar Kogi Ya Ki Yarda Da Cutar Corona Virus?
..ga wasu daga cikin hujjojinsa da ya bayyana

Gwamna Yahaya Bello ya bayyana cewa hukumar NCDC tana tallata cutar Corona Virus kuma tana lalata rayuwar mutane.

Ya ce "Rainin wayon Cutar ya isa haka! An samu sabbin masu dauke da cutar har mutum 386? Mun yi wauta sosai!

"Kuma an sallami mutane 679 da s**a warke daga cutar. Me kuka ba wa waÉ—annan da suke dauke da cutar har s**a warke?

"Covid-19 yaki ne, kuma a lokutan yaƙin za ka sa kowa ya shirya. Ku fadawa 'yan Nijeriya abu daya da kuka yi ga wanda ya warke daga cutar, sannan ku fadi abinda za mu aminta game da abubuwan da za mu yi domin mu kubuta.

"Shin cutar Corona ta fi kashe mutane ne sama da cutar tarin fuka, ciwon huhu, ciwon daji?

"Mutane suna mutuwa a kowacce rana dalilin wasu cututtuka na wata rashin lafiya saboda tsoron zuwa asibitoci.

"Mutane suna da ciwon s**ari, ciwon koda, ciwon hanta, cututtukan zuciya, cututtukan daji, hawan jini, HIV kanjamau, cutar sankarar hanji, da sauransu, wasu suna buƙatar zuwa wasu jihohin don samun damar zuwa wasu asibitoti. Da zarar sun mutu cikin rashin lafiyan sai kaga ana lissafa su cikin masu dauke da cutar corona.

"Me ya sa muke tallata Corona a Nijeriya?
Me ya sa muke cutar da kanmu da gangan?
Kirkirar tsoro, wahala da tashin hankali kan dan kasa babban laifi ne.

"Shin ko kun san yadda mutane ke fafutikar neman rayuwa a kasar nan? Shin kun san mafi yawan wahalar da kuke tilastawa mutane ta tallata Corona?

"Yanzu za mu tilasta mana bude iyakokinmu domin shigo da shinkafa, za a iya cin abinci da kuma sauran nau'ikan hanyoyin sake cin abinci ba tare da bata lokaci ba, a lokacin da muke kusan wadatar abinci. Hukumar NCDC ta Ishemu da wannan siyasar da take wasa da Rayukanmu.

"Wannan shine wata na biyu da muka rufe ofisoshinmu ba tare da wata hanyar rayuwa mai inganci ba, kuma kullum kuna kan kirga mana lambobin masu dauke da cutar kullum.

Shin kuna damuwa da yanayin da muka shiga na wannan rayuwar?

Da farko kun dauki kowane gidan Rediyo da Gidajen Television Gidajen Jaridu, don tallata Cutar Corona.

Kowane second biyu suna cikin tallata Corona, don kafa tsoro a cikin mutane yayin da kuka san wannan cutar ba hukuncin kisa take yi ba....

Shugaban kasa ya yi ta kokarin samun bunkasar tattalin arzikin kasar, kuma a cikin idanunsa, komai yaki yayi daidai, babu wata jiha da za ta yi alfahari da naira biliyan 1 na tattalin arziki a yanzu.

Hukumar NCDC ta dakatar da siyasantar da cutar Corona, ta dakatar da tashin hankali, da lalata tattalin arzikinmu" inji Gwamnan Jihar Kogi Yahaya Bello

16/05/2020

ABIN TAUSAYI: Akwai Alamun Soyayyar Da Ake Yi Wa Buhari Za Ta Koma Kiyayya, Farin Jininsa Zai Koma Bakin Jini, Haka Kuma Yabon Da Ake Yi Masa Zai Koma Kushewa

Daga Mubarak Musa Al-mubarak

Ya zama shugaba mai farin jinin da babu wani shugaban siyasa da ya ta6a samun irin shi a Nijeriya.

Ya samu soyayya daga mutanen yankin da ya fito, irin soyayyar da babu wani mahalukin dan siyasa a Nijeriya da ya samu irinta.

Ya samu yabo daga sassa daban-daban na ciki da wajen kasar nan..

Sai dai Kash....

Akwai alamun dukkanin wadancan abubuwa za su canza daga yanda suke zuwa kishiyoyin su kafin ya sauka. Allah ya kiyaye.
Soyayya zuwa kiyayya..
Farin jini zuwa bakin jini..
Yabo zuwa kushewa..

Abun Mamakin kuma shine; mafi akasarin masoyan da s**a juya zuwa maqiya, sun masa irin soyayyar da kudi bai isa ya siye ta ba, hasali ma da kudin su, lokacin su, jinin su, addu'o'in su s**a taimake shi ya kai ga inda ya kai. Su dai wadannan mutanen sune s**a zama ababen banzatarwa a karkashin gwamnatin da ba su taba tsammanin hakan zai biyo bayan abun da s**a yi gare ta ba.

Irin Labaran abubuwa rashin jindadi dake fitowa daga jihar Katsina yasa mutane da yawa sun fidda yakini akan wannan gwamnati.

Ace wai, kafin bata-gari suje wajan da za su yi barna har sai sun sanar za su je lokaci kaza, kuma lokacin nayi za su je su ci karen su babu babbaka, su kashe, su yi fyade, su yi sata. Su yi duk abun da suke so.

Idan Mutum ya nuna halin ko-in-kula ga bangarorin al'ummar da yake mulka ai bai kamata ya nuna irin wannan halin ga Mahaifar shi ba! Tunda dai karshen makoma can take.

Allah Ya kyauta.

09/05/2020

Dear N-Power Agro Beneficiaries,

If you have received an email from the link below, kindly fill with your details. This has been authorized by us.

Please share.

COVID19.Mun bada tallafin kayan abinci da Karin Dubu Ashirin N20,000 ga kowanne magidanci a fadin Kasar nan dan rage rad...
02/05/2020

COVID19.
Mun bada tallafin kayan abinci da Karin Dubu Ashirin N20,000 ga kowanne magidanci a fadin Kasar nan dan rage radadin zaman Gida da akeyi sakamakon cutar COVID19.
Cewar Min. Sadiya Umar Farouq.

May Allah guide us all!
01/05/2020

May Allah guide us all!

Address

Hotoro
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibrahim Umar Pinkhaleel posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category