07/03/2023
Wasiyyata ga Kwankwasawan Kano🔴⚪🔴
Mu mike tsaye,sannan mu jure wajan kada kuri'a, komai zafi komai rana,mu zamo masu dagiya,komai tulin yan iska da zaa kawo da sunan barazana, kada su bamu tsoro.
Wanda duk yace bazai zama mai sadaukarwa ba, toshi din ba zaki bane.
Mu zama zakuna a ranar asabar wajan zaben Abba, sannan mu kara zama zakuna wajan kare kuri'armu, tin daga mazaba har zuwa wajan tattara sakamako na local government dinmu.
Yin haka shine hanya guda da zamu kwato garinmu daga hannun azzalimai.
Allah ya taimake mu ya bamu nasara
Hon.Adam Jafar Ubale (Opphicial Adamgy)
Shugaban Ƙungiyar Makomar Matasa Foundation
07/03/2023.