10/06/2026
🚨 FASAHAR ZAMANI ITACE MAKOMAR GOBE. KADA KUBARI A FI KA A WANNAN ZAMANIN! 🚨Kuna son koyon Python Programming da Machine Learning daki-daki tun daga farko har zuwa matakin kwararru (Beginner to Expert)? Kuna son ku daina tsarin copy and paste na kod, ku koyi yadda ake gina manyan manhajoji da AI da kanku?Kamfanin Easy Business Technology ya zo muku da shirin azuzuwan koyarwa na musamman na kan gizo (Online Classes)! 🖥️💡Me Yasa Za Ku Shiga Wannan Ajin?✅ Za mu fasa kowane layi na kod dalla-dallah (Step-by-Step).✅ Za mu koyi manyan libraries na Data Science kamar NumPy, Pandas, da gina AI Models.✅ Za a nuna muku dabarun gina ayyukan gaske (Real-world Projects).✅ Akwai cikakken jagoranci da shawara (Mentorship) bayan an gama aji.Kada ku bari wannan damar ta wuce ku. Fasahar zamani ita ce makomar gobe! 🚀