DHM Hausa

DHM Hausa Zauren Labaran Duniya AMINU KANO HAUSA TV

Bayani akan Kungiyar Taimakon Al'umma.GabatarwaZa ka iya Tura Gudummawarka ta wannan Asusun Kungiya.Association Name: DH...
14/08/2025

Bayani akan Kungiyar Taimakon Al'umma.

Gabatarwa
Za ka iya Tura Gudummawarka ta wannan Asusun Kungiya.

Association Name: DHM COMMUNITY SUPPORT.
Account Number: 0235396762.
Bank: UNION BANK OF NIGERIA.

DHM COMMUNITY SUPPORT ƙungiya ce mai zaman kanta wadda aka kafa domin kula da walwalar al’umma da kuma kawo musu sauƙin rayuwa. Manufar ƙungiyar ita ce ta zama haske ga marasa galihu da yankunan da aka manta da su, ta hanyar gina rayuwa mai ma’ana da dorewa.

Manufa (Vision)

Muna so mu zama jagorori wajen raya al’umma, ta hanyar kare mutuncin jama’a, tabbatar da walwala, da samar da ci gaba mai ɗorewa ga kowa da kowa.

Ayyukan da za muyi (Mission)

Gina gidaje masu sauƙi ga marasa galihu.

Samar da ruwan sha ta hanyar tono rijiyoyi da boreholes.

Gina da gyara makarantu, masallatai, da cibiyoyin lafiya.

Shirya horo da koyar da sana’o’in dogaro da kai ga matasa da mata.

Daukar nauyin karatun marayu da yaran da ba su da galihu.

Samar da tsaro ga al’umma ta hanyar tura masu gadin tsaro inda ake fama da matsalolin tsaro.

Rabawa jama’a kayan agaji: abinci, tufafi, da magunguna.

Wadanda za su Amfana da wannan Kungiyar.

Marayu da yara marasa gata.

Zawarawa da iyalai marasa galihu.

Matasan da ke neman abin dogaro.

Mutanen karkara da aka manta da su.

Masu bukata a asibitoci da makarantu.

Ƙudurinmu

Kungiyar DHM COMMUNITY SUPPORT ta ɗauki alƙawarin kasancewa garkuwa ga jama’a daga talauci, rashin ilimi, rashin lafiya da rashin tsaro. Mun kuduri aniyar kawo sauyi ta hanyar haɗin kai da kuma ci gaba da ayyukan jinƙai.

Za ka iya tura Gudummawarka ta wannan Asusun
Association Name: DHM COMMUNITY SUPPORT.
Account Number: 0235396762.
Bank: UNION BANK OF NIGERIA.

Kuyi shafe saboda Jama'a su amfana.

14/08/2025

DAN MAJALISAR TARAYYA NA BICHI HON Abba bichi, ya fi SANATA Barau Jama'a.

Allah mai zamani

12/08/2025

Shin Daga ina awake s
kallonmu

08/08/2025

Abin da ya faru a wajen fafatawa da sojojin Nigeria

Sponsored DR. SANI ZANGINA YA KARA JADADA GOYON BAYANSA GA SHUGABA TINUBUDaga DHM Hausa 25 ga Yuli, 2025Fitaccen ɗan gwa...
25/07/2025

Sponsored

DR. SANI ZANGINA YA KARA JADADA GOYON BAYANSA GA SHUGABA TINUBU

Daga DHM Hausa 25 ga Yuli, 2025

Fitaccen ɗan gwagwarmaya kuma mai rajin tsayar da gaskiya da adalci, Hon. Dr. Sani Ahmad Zangina, ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kafa mulki mai cike da gaskiya da adalci. A cewarsa, Shugaba Tunubu ba Barawo bane, babu abin da zai yi da kudin yan Nigeria, saboda shi mai kudi ne na gaske, kawai yana son ceto Nigeria ne daga Ramin da ta ke son fadawa,, wannan ne dalilin da yasa yake da yakinin cewa Tinubu zai sake lashe zaben 2027.

Zangina ya jinjina wa gwamnatin Tinubu kan kokarin farfaɗo da tattalin arziki da yaki da cin hanci da Rashawa, yana mai cewa "Mulkin Tinubu ya fi na shuwagabannin da s**a wuce gaskiya da rikon amana."

Rahoton na musamman daga DHM Hausa.

BBC Hausa Wane Rahoto ne ya fi baku mamaki
25/07/2025

BBC Hausa
Wane Rahoto ne ya fi baku mamaki

WATA SABUWA: Aƙoƙarin sa na ɓatawa Gwamnatin Kano suna an gano wata ƙarya da Dan Bello ya tafka.Dan Bello ya dauko hoton...
25/07/2025

WATA SABUWA: Aƙoƙarin sa na ɓatawa Gwamnatin Kano suna an gano wata ƙarya da Dan Bello ya tafka.

Dan Bello ya dauko hoton tuka-tuka da UNICEF ta wallafa a shafin ReliefWeb a watan January 2015 yace wai Acresel ce tayi a 2024.

Har yanzu dai mabiyan Dan Bello na takaicin rashin bincike da Dan Bello yayi kafin yai wannan abin daya zubar masa da kima.

Daga Ibrahim Khalil Officer

25/07/2025

Allah ya kiyaye gaba

Sponsored Ga Motocin da Dan Bello ya ce ba a sayo ba, dama na fada muku Karya yake yi.Kwankwasoyya Reporters
25/07/2025

Sponsored
Ga Motocin da Dan Bello ya ce ba a sayo ba, dama na fada muku Karya yake yi.

Kwankwasoyya Reporters

25/07/2025

Da Dumi Dumi

An yi sata A gwamnatin Jihar Kano.

Dan Bello yayi Cikakken Bayani

25/07/2025

Dan Bello yace An yi sata mai Girma A Cikin Gwamnatin Jihar Kano.
Saurari abin da yace.

Za ka oua auren yar film?
23/07/2025

Za ka oua auren yar film?

Address

SHAGARI QUARTERS
Kano
00017

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DHM Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to DHM Hausa:

Share

Category