A yayin da akaje gidan surukai liver ta ta fara tsinkewa… amma banyi saan abokan gaida surukai ba su @kamal_aboki da @the___bash34 da kuma wanda yafi kowa gajiya du duniya @muhammadidris386
Bansan yaza a qare ba dai amma @ameeena_rani zata iya bada qarin bayani 🥰 ♥️
Standards Organization of Nigeria
Hukumar Fayyace ingancin kaya, da ake shiga dasu, da fita dasu a qasar Nigeria.
Kamar yanda gwarzon jarumi @adamazangoofficial_ yayi bayani.
Aikin maaikatar Standards Organisation of Nigeria ne ta tabbatar cewa duk wani abu da yan qasa zasuyi amfani dashi?
Ya zaman ingattace.
Standards Organisation of Nigeria,
Bunqasa rayuwar yan qasa, da inganci.
Taqaitaccen jawabi daga garkuwar S.O.N. Ayatullahi Tage
Standards Organisation Of Nigeria
“Improving life, Through standards”
Babu abinda yake haddasa hatsari kamar taya mara inganci.
Aikin ma’aikatar Standards Organisation of Nigeria ce ta tabbatar da cewa kowacce irin taya ce da zaayi amfani da ita ta zamana ingattaciya.
Daga lokacin da aka qira ta,
Zuwa asalin ta,
Da lodin da zata iya dauka,
Har iskar daya kamata a buga mata.
Standards Organisation Of Nigeria;
“Bunqasa rayuwar yan qasa, da inganci”
A lokacin daka zoh ofishin Standards Organisation of Nigeria,
tabbas zaka gamu da garkuwar SON wato Baba Ari Kenan
Kuma dole ne ya tace ka ya tabbatar da ingancin ka, kafin ya barka ka wuce.
Babu wanda ya gamu da wannan tacewarko wurin garkuwa kamar Musa Mai Sana’ar taya!
Standards Organisation Of Nigeria,
“Bunqasa rayuwar yan kasa, da inganci”
Standards Organisation of Nigeria
“Improving Life Through Standards”
Mashi: The Series “Five years in a self imposed exile after acquiting himself from the wrongful accusation of the murder of his wife Adam (Zany Blac) returns to seek justice and bring down her killer The Dark archer. With Baba Karami, Suleiman Bosho, Maryam CTV and a myriad of new comers MASHI is a hausa series the likes never seen before” Episode 1 releases saturday 15th of May 2021.
-BTS- “Nothing to prove to you” Day 12 Scene 21: End of the end
Screen test: “We made this war”
day 7/scene 1(18)
Funny how you can shoot the very first scene on the embers of production.
Special thanks to @wazirinura1 & @ibrahimkast