09/01/2026
(MDD) ta bayyana cewa sama da ‘yan Nijeriya 408,000 ne s**a tsallaka zuwa kasashen Nijar, Kamaru da Chadi, sakamakon tabarbarewar al’amuran tsaro a wasu sassan kasar.
Rahoton ya nuna cewa hare-haren ‘yan bindiga da rikicin Boko Haram ne s**a tilasta wa dubban mutane barin muhallansu domin neman tsira da kariya a kasashen dake makwabtaka da Nigeria.
Shin ya kuke kallon wannan lamari?
Post By Tauratoptv