Zuwa Daya Tv

Zuwa Daya Tv This page provides timely updates on the political activities of the former SSAP-CL, Director City Boy Movement Kano State, Hon. M.

Nasir Ja’oji, at both local and national levels, including insights into the nation’s political affairs.

Tarauni ba kofa - ko Ina clear....🔥
17/08/2026

Tarauni ba kofa - ko Ina clear....🔥

Dan Takarar Majalisar Tarayya na Tarauni, Hon M. Nasir Ja'oji da Dan Majalisar Jiha na Tarauni, Hon Kabiru Sule ADS sun ...
16/08/2026

Dan Takarar Majalisar Tarayya na Tarauni, Hon M. Nasir Ja'oji da Dan Majalisar Jiha na Tarauni, Hon Kabiru Sule ADS sun halarci taron kungiyar Manager Mobilization Forum karkashin jagorancin, Hon Abubakar Manager Wanda s**a hada don jaddada goyon bayansu ga takarar Ja'oji ta majalisar Tarayya da Kuma takarar ADS ta Majalisar Jiha.

Allah ya basu Nasara. Ameen

Dan takarar majalisar Tarayya na Tarauni, Hon M. Nasir Ja'oji ya zauna da APC stakeholders na mazabar Darmanawa Inda  ya...
16/08/2026

Dan takarar majalisar Tarayya na Tarauni, Hon M. Nasir Ja'oji ya zauna da APC stakeholders na mazabar Darmanawa Inda ya basu Naira Miliyan Biyar (5,000,000); Miliyan Biyu (2,000,000) ayi borehole a makabartar Karkasara, Miliyan Uku (3,000,000) a zuba kasa a gyara hanyar Dantsinke.

Allah ya tabbatar masa da Majalisar Tarayya 2027 a Tarauni. Ameen

16/08/2026

Yanzu-Yanzu, Ja'oji Ya Bawa Mazabar Darmanawa Naira Miliyan Biyar (5,000,000). Miliyan Biyu Ayi Borehole a Makabartar Karkasara, Miliyan Uku A Zuba Kasa a Gyara Hanyar Dantsinke.

16/08/2026

Yanzu-Yanzu, Ja'oji ya kara bawa Chairman da Secretary na mazabu goma Naira Miliyan Daya (1,000,000). Kudin ya k**a duka Naira Miliyan Sha Daya (11,000,000).

Dan Takarar Majalisar Tarayya na Tarauni, Hon M. Nasir Ja'oji ya zauna da shugabannin mata 'yan talatin-talatin na mazab...
16/08/2026

Dan Takarar Majalisar Tarayya na Tarauni, Hon M. Nasir Ja'oji ya zauna da shugabannin mata 'yan talatin-talatin na mazabar Gyadi-Gyadi Arewa a babban office dinsa na City Boy Movement na jihar Kano.

16/08/2026

Address

Kano

Telephone

+2348163804762

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zuwa Daya Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zuwa Daya Tv:

Shortcuts

Share