04/09/2025
__ANNABI MUHAMMAD S A W
YAYI MAULUDI__
_INJI SHEKH QARIBALLAHI NASIRU KABARA_
Daga Gausullahi Tijjani Ibrahim Aikawa.
Shugaban Darikatul Qariyya na Africa Sheikh Qariballahi Shehk Nasiru Kabara ya fadi hakan ne a lokacin da yake karatun Mauludin Annabi Muhammad S a w. Wanda ake gabatarwa duk Shekara a Gidan Qadiriyya Kabara Kano.
Ana gabatar da Mauludin ne a yau Alhamis. 11 Rabi'ul Auwal 1447. / 04_09_2025. A Farfajiyar Gidan Qadiriyya Kabara.