History TV top

History TV top {MAJIA MULTIMEDIA} tarishin Annabawa,Manzanni,sahabbai, Labarai, fadakarwa, fira, da kuma zamantakewa

31/12/2025
30/10/2024

YA ALLAH DUK WANDA KE DA HANNU WAJEN RASA WUTA A YANKI AREWA NA NIJERIYA, YA ALLAH KADAUWAMAR DASHI CIKIN DUHU RANAR ALKIYAMA

30/10/2024

DUK WANDA YAKE DA HANNU A MATSALAR TSARO A KASAR NAN YA ALLAH KA DAUWAMAR DASHI CIKIN TSORO DA FIRGICI A RANAR ALKIYAMA

19/10/2024

Mun kara Rasa mutum 6 cikin wadanda suke asibiti, Allahumma gafirhum warahamhum wa rahmna ba adhum

1. Usman DanAzumi
2. Maikano makama
3. Yahaya kwarrarre
4. Aminu m saidu
5. Abba nasiru olin
6. Aminu Muhammad nomi

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un !!!

قال النبي صلى الله عليه وسلم "خير الدعاء دعاء يوم عرفة، وخير ما قلت أنا والنبيون من قبلي: لا إله إلا الله وحده لا شريك ل...
15/06/2024

قال النبي صلى الله عليه وسلم "خير الدعاء دعاء يوم عرفة، وخير ما قلت أنا والنبيون من قبلي: لا إله إلا الله وحده لا شريك له، له الملك، وله الحمد، وهو على كل شيء قدير" رواه أصحاب السنن.

ثالثا: التكبير:
وقد ورد بصيغ متعددة كلها يفي بالمطلوب منها :

الله أكبر الله أكبر الله أكبر كبيرا

الله أكبر الله أكبر لا إله إلا الله .. الله أكبر الله أكبر ولله الحمد

08/04/2024

Baidace ba, kuma sam bai kamata ba, son zuciya ne kawai ƙarara, babu batun addini, ko fahimta, Ra'ayi ne da son Rai ƙarara.

Wanne fata kake dashi gameda da wanda ya assasa wannan makaranta a garin MAJIA? Zaka iya tina irin gudun Mawar da ya bai...
21/12/2023

Wanne fata kake dashi gameda da wanda ya assasa wannan makaranta a garin MAJIA? Zaka iya tina irin gudun Mawar da ya baima garin ta fannin cigaba? Kayima iyayensa Addu'a, shine abu mafi sauki kuma mafi girma da zakayi masa.

Masha Allah
17/12/2023

Masha Allah

Alhamdulillah
17/12/2023

Alhamdulillah

07/12/2023

Allah yajikan mahaifinka, har yanzu mafi yawan jama'a basa gane karatunka, amma da sannu kusan kowa yana fahimta

Address

Bachirawa Kano
Kano
700252

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when History TV top posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to History TV top:

Share

Category