Barnawa24

Barnawa24 Labaran gaskiya zalla!

KIRKIRAR SABBIN JAHOHI!Majalisar dokokin kasa ta bayyana cewa, bata amince da kirkirar sabbin jahohi ba kamar yadda ake ...
22/07/2025

KIRKIRAR SABBIN JAHOHI!
Majalisar dokokin kasa ta bayyana cewa, bata amince da kirkirar sabbin jahohi ba kamar yadda ake yadawa ta wasu kafafen sada zumuntar kasa.

21/07/2025

Safiya ta yaro,
maraice ta Kura!

20/07/2025

Allah yayi dare
Gari ya waye!

19/07/2025

Sauke kayan ka..?

Mai martaba Shehun Damaturu Shehu Hashimi na biyu, ya gudanar da taron addu'ar nema wa marigayi tsohon shugaban kasa Gen...
18/07/2025

Mai martaba Shehun Damaturu Shehu Hashimi na biyu, ya gudanar da taron addu'ar nema wa marigayi tsohon shugaban kasa General Muhammadu Buhari mai ritaya Rahamar Allah ta'ala.

Mai martaba Shehun Borno Alhaji (Dr.) Shehu Abubakar Ibn Umar Garbai Al-amin El-kanemi ya kai ziyarar ta'aziyya a jiya a...
18/07/2025

Mai martaba Shehun Borno Alhaji (Dr.) Shehu Abubakar Ibn Umar Garbai Al-amin El-kanemi ya kai ziyarar ta'aziyya a jiya alhamis zuwa ga iyalan marigayi tsohon shugaban kasa General Muhammadu Buhari mai ritaya a garin Daura na jahar Katsina.

Yadda gwamnan jahar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya halarci sallan jumma'a da daurin auren yar Sheikh Prof. Murtal...
18/07/2025

Yadda gwamnan jahar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya halarci sallan jumma'a da daurin auren yar Sheikh Prof. Murtala Sheikh Ahmad Abulfathi a masallacin Madinatu dake wajen birnin Maiduguri.

A yayin da aka canza wa University of Maiduguri wato UNIMAID suna zuwa Muhammadu Buhari University, to yanzu UNIBUHARI k...
18/07/2025

A yayin da aka canza wa University of Maiduguri wato UNIMAID suna zuwa Muhammadu Buhari University, to yanzu UNIBUHARI ko MBUMAID, ko MBU, ko MBUM wanne zaifi dacewa da inkiya a madadin UNIMAID?

Buhari ya cika da kallamar shahada, kuma ko shekuwa bai yi ba, ya rasu cikin kwanciyar hankali kuma yana ta haske a cewa...
17/07/2025

Buhari ya cika da kallamar shahada, kuma ko shekuwa bai yi ba, ya rasu cikin kwanciyar hankali kuma yana ta haske a cewar jikar sa mai suna Sa'adatu Muhammad.

Hukumar Hisba ta jihar Borno, ta sanar da al'ummar birnin Maiduguri cewar ta fara ayyukan ta na karbar korafe korafe a s...
17/07/2025

Hukumar Hisba ta jihar Borno, ta sanar da al'ummar birnin Maiduguri cewar ta fara ayyukan ta na karbar korafe korafe a sabon ofishin ta na Abbaganaram Gidan Yashi dake birnin na Maiduguri.

A sanarwar da hukumar ta fitar ta ce ayyukan sulhunta al'umma da hana badala da shiga tsanin bata gari da yan mata da sauran su duk zasu ringa aiwatarwa a ofishin inji mai magana da yawun hukumar Musa Usman.

A madadin fadar Maikanuribe na jahar Kano, Bamai Mustafa Lawan wato Maikanuribe na Kano, ya mika sakon ta'aziyya zuwa ga...
16/07/2025

A madadin fadar Maikanuribe na jahar Kano, Bamai Mustafa Lawan wato Maikanuribe na Kano, ya mika sakon ta'aziyya zuwa ga gwamnati da daukacin yan Nigeria da iyalan marigayi tsohon shugaban kasa General Muhammadu Buhari mai ritaya wanda Allah yayi wa rasuwa a ranar lahadin da ta gabata a can birnin London na kasar Birtaniya a wani asibitin da ya kwanta jinya.

Bamai ya kwatan ta marigayin da wanda baza a taba manta da shi ba duba da yadda ya sadaukar da rayuwar sa wajen hidimtawa wannan kasa tamu mai albarka.

Daga karshe Bamai yayi addu'ar Allah yaji kan marigayin, ya kuma baiwa iyalan sa hakurin jure wannan babban rashin da aka yi musu da ma kasa ga baki daya.

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kenan jiya talata a garin Dauran jahar Katsina yayin da yake girmama gawar marigayi tsoh...
16/07/2025

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kenan jiya talata a garin Dauran jahar Katsina yayin da yake girmama gawar marigayi tsohon shugaban kasa General Muhammadu Buhari mai ritaya gabanin saka ta a kabari.

Address

Kano

Telephone

+2347087804224

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Barnawa24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share