
18/05/2023
Call For Application.! Call For Application.!! Call For Application.!!!
Digital filmmaking Workshop and Contest for Sustainable Development, workshop ne da kuma film festival da ake shiryawa duk shekara karkashin gudanarwar kamfanin Hanas International Films.
Taron wanda zai gudana cikin garin kano, na tsawon kwana shida.
Shirin zai bada damar horas da matasa kimanin dari uku (300) dake nahiyar Africa sana'o'i daban-daban dake cikin masana'antar shirya fina-finai, tare da kwararru a kowannne fanni.
Abubuwan da za a koyar sune :
1) Script writing/ Rubutun fim
2) Directing / Bada umarni
3) Tace hoto da hada hoton Cartoon / Editing and Animation
4) Singing / dabarun rubutu da rera waka
5) Producing / shirya fina-finai
6) Cinematography / Sarrafa camera, haske da murya
7) Acting / Dabarun acting (kwaikwaya)
8) Photography and Videography / Daukar hoto da hoto mai motsi.
9) Make up / Kwalliya
10) Content Creation / Yadda ake Samar da Sarrafa Videos
A karkashin shirin, har ila yau, za'a gudanar da gasa a kowanne rukuni a matakin karshe, ta tsabar kudi naira Milyan daya (one million naira), ga wadanda s**a yi nasara.
Har'ila yau akwai tsarin shigar da fina-finai gasa musamman wadanda suke da manufa irin ta United Nations Sustainable Development Goals da kuma Al'ada.
Za a tantance domin fitar da award na
- Best Film
- Best Director
- Best Scriptwriter
- Best Producer
- Best Actor
- Best Actress
- Best Supporting Actor
- Best Supporting Actress
- Best Upcoming Actor
- Best Upcoming Actress
- The Innovator award (best film focus on SDGs).
Za a tantance films din best on
- Technicality
- Storyline
- Impact
Damarmakin da wanda ya samu shiga tsarin zai samu :
1) Koyon sana'a don dogaro da kai
2) ilimin sanin menene film da kuma muhimmancin sa a duniyar mu ta yau.
3) Damar zamowa cikin zakarun da zasu samu kyautar Naira Milyan daya
4) Tarayya da manyan masana fina-finai.
5) Shaidar certificate na kammala workshop
Abubuwan da ya kamata kafin ka shiga ka sani :
1) Za a fara karbar application ranar Sha bakwai ga watan biyar shekara ta dubu biyu da ashirin da uku 17/05/2023
2) Za a rufe karbar application ranar talatin ga watan biyar shekara ta dubu biyu da ashirin da uku 30/5/2023.
3) Za a kammala tare da tantancewa wadanda s**ai nasarar shiga cikin tsarin zuwa ranar sha biyar ga watan shida ( 15/06/2023) sannan a sanar da kowa ta email dinsa ko ta number wayar da s**a shigar.
4) Ga wadanda s**ai nasarar shiga cikin tsarin zasu biya kudin register na naira dubu biyar (5000) ga masu Workshop, ko Kuma dubu biyar ga iya masu sha'awar shiga Master classes ko Kuma dubu goma ga duka classes biyun.
6) Masu shigar da film gasa zasu biya kudin registration kamar haka, Feature film 25,000 Naira series Kuma N40,000 Naira Short film 10,000 Naira
5) Za a fara gudanar da horaswar a watan August na shekarar da muke ciki.
6) Taron zai gudana ne a cikin birnin kano a wurare kamar haka.
1. Master Class - Digital Bridge Institute.
2. Workshop - Imperial College.
3. Graduation Ceremony and award night - Al-Murjan Hall Bristol Palace
Domin samun damar shiga cikin tsarin kai tsaye a cika form ta wannan link din dake kasa.
Domin shiga workshop
https://bit.ly/DFWCSD_2023
Domin shigar da film gasa.
https://bit.ly/DFWCSD_23filmsubmission
Don neman karin bayani kai tsaye a tura sakon whatsapp ko sms ta wannan number
08166626264 ko kira a wannan number 08066668726
09066306188