
16/01/2022
Assalamu Alaikum
A yau ne16/1/2022
Qungiyar gamayyar ma rubuta reshen karamar hukumar tarauni zata fara gabatar da shirin nata a yau mai suna sandar girma,
Sandar da bata zunguri sai nuni👉👉
Sakamakon tseku da muka samu na rashin gabatar da shirin namu a jiya 15/1/2022
Toh a yau cikin ikon Allah zamu fara gabatar da shimfiɗar shirin.
Shirin da ya shafi batu tuwan siyasa na karamar hukumar tarauni,
Duba ga yadda masu madafin iko suke nuna ki in kula ga magoya bayan nasu,
Wanda s**a bada lokacin su yayin neman zabe, domin ganin iyayan gidan nasu sun kai ga matakin nasara,
Kamar yadda muka fara tattauna da daya daga cikin magoya bayan, tsagin jamiya mai Alamar ma fakar ruwa,
Ya shedawa ( Qungiyar sandar girma news ✏️ ✏️ ) cewa anyi kunnan uwar shegu dasu, duk da irin guduna muwar da s**a bawa tsohon resdan na unguwar nan mai suna yan uku,
Ya kara sheda mana cewa yana daya daga cikin wanda s**a bada gudun muwa tun ana unguwa ina mafita,
A lokacin da Qungiyar ta fara
karbuwa shine wasu daga ciki S**a fara bada shawarar cewa ya kamata a chanja mata suna ta koma tarauni ina mafita,
Ya kara sheda mana cewa baya taba man da lokacin da aka kira wani taro a kwangon gidan tsohon resdan na karamar hukumar tarauni, wanda sunan sa yana hade da sunan Fata.
Duk a cikin shirin sandar girma news ✏️
Ku saurare mu nan gaba zumuci gaba da kawo muku yadda ta kasan ce.