Hon Abba Bari

Hon Abba Bari Ya ýan uwana MUSULMI, idan kun samu labarin MUTUWA TA, don ALLAH kuyi min addu'ar ALHERI. 🙏

08/09/2025

Mu talakawa ya kamata mu tsaya tsayin daka wajen kare hakkin mu a ranar zaɓe mu tabbatar mun zaɓi Apc.

08/09/2025

Shin akwai shugaba matashi da kuke ganin zai iya zama shugaban ƙasa a nigeria 2027?

08/09/2025

A arewa, musamman a kano, yawancin matasa na sha’awar siyasa. Amma shin suna amfani da ita yadda ya kamata?

08/09/2025

A fahimta ta, siyasa tana buƙatar mutane masu tsoron Allah, ba masu son zuciya ba.

08/09/2025

Zaɓe yana gabatowa duk wanda ya sayar da kuri’arsa, ya sayar da ‘yancinsa

08/09/2025

Matasa ku shiga siyasa don canji, ba don aljihu ku ba.

08/09/2025

Na fahimci, Talaka mai sanin hakkinsa ya fi karfin shugaba mara adalci da gaskiya. 👌

08/09/2025

Kuri’arka ita ce makamin ka. Kowa yayi ƙoƙari ya samu nashi katin zaɓen.

08/09/2025

Idan kana da damar canza abu guda ɗaya a Najeriya, wanne za ka canza?

08/09/2025

Talaka da shugaba, wa ya fi laifi idan ƙasa ta gaza cimma nasara?

08/09/2025

A fadi gaskiya, wanne ne ya fi sauƙi: a gyara shugabanci ko a gyara talaka?

08/09/2025

Shin siyasa a Najeriya tana cigaba ne ko tana ja baya? 🤔

Address

Zoo Road Kano
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon Abba Bari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share